Maganin Sanyi Kowane Iri 20 A Saukake Da Maganin Sanyi na Mata Da Maza

Maganin Sanyi Kowane Iri 20 A Saukake Da Maganin Sanyi na Mata Da Maza

Maganin Sanyi Kowane Iri: Da farko dai duk wanda yana fama da ciwon sanyi kowanne iri ne to in Allah ya yarda idan yabi wannan hanya zai samu /zata samu sauki. Ko akwau masu yawan tari da mura, ciwon gobobi da rikewar baya da kwankwaso da kuma kaikayin jiki dadai sauran illolin da sanyi ke haifar wa. Kamar yadda yanzu zamu kawo muku jerin su, to zai samu sauki.

Wannan magani yana magance matslar sanyi na Maza da Mata 20 kamar haka:

  • Warin gaba
  • Fitsarin jini
  • Zafin fitsari
  • Ciwon Mara
  • Sanyin kashi
  • Kurajen gaba
  • Amosanin Mara
  • Karancin maniyyi
  • Karancin sha’awa
  • Mataccen Maniyyi
  • Tsinkewar maniyyi
  • Kumburin maraina
  • Kaikayin matse matsi
  • Sanyi mai rike gabobi
  • Jin zafi yayin saduwa
  • Mura/Tari/Majinar kirji
  • kankancewar mazakuta
  • Ciwon mara lokacin al’ada
  • Rashin kuzari lokacin jima’i

Danna ka karanta 👉Amfanin Malmo Da Amfanin Malmo Jikin Mace Ga Mata 4

Danna Ka Karanta 👉Abincin Da Ke Kashe Maniyyi Da Ya Kamata Maza Su Guji Ci A Koda Yaushe

Saboda haka wannan magani zamu kirashi da Maganin sanyi na maza Kuma Maganin sanyi na Budurwa a taikce Maganin sanyi na Mata. Yanzu kuma zamu kawo abubuwan da zaku hada wannan magani muna fatan Allah ya baku sa’a Maganin ya amshi duk Wanda yayi amfani dashi.

ABIN DA ZA’A NEMA.

Na Farko Garin Tafarnuwa
Na biyu N0N0 Ko Madara Ta Ruwa

YADDA ZA’A HADA MAGANIN SANYI KOWANE IRI

Idan ka samo garin Tafarnuwa mai kyau mara haɗi sai ka debi chokali daya na garin ka zuba a N0N0 rabin kofi kamar na masu shayi sai ku juya kusha da safe haka da yamma sai ku kara yin irin hadin, to kunga za asha sau biyu a rana daya kenan.

In Allah ya yarda indai an samu garin mai kyau kuma akai yadda aka sanar na kamar tsawan sati 2 za’ayi Nasara sosai in Allah ya yarda.

Za muyi bincike muga mun kawo muku amsoshinnnan kamar yadda mukaga Mutane da yawa suna tambayoyi Kamar Haka: Maganin sanyi, Maganin sanyi kowane iri, Maganin sanyi gaba, Maganin sanyi na budurwa, Maganin sanyi na maza, maganin sanyi (infection na mata), Yadda ake hada maganin sanyi, Maganin sanyi na gargajiya, Maganin sanyi na itatuwa, Maganin sanyin mara,

Wannan magani yana magance matslar sanyi na Maza da Mata. Abubuwan da yake yi:

  • 1.sanyin kashi
  • 2.sanyi mai rike gabbobi
  • 3.zafin fitsari
  • 4.kankancewar mazakuta
  • 5.Amosanin Mara
  • 6.Mataccen Maniyyi
  • 7Mura/Tari/Majinar kirji
  • 8.Ciwon Mara
  • 9.Jin zafi yayin saduwa
  • 9.kumburin maraina
  • 10.Rashin kuzari lokacin jima’i
  • 11.karancin sha’awa
  • 12.karancin maniyyi
  • 13.tsinkewar maniyyi
  • 14.kaikayin matse matsi
  • 15.fitsari jini
  • 16.kurajen gaba
  • 17.warin gaba
  • 18.ciwon mara lokacin al’ada.

Ga hanyar da zaku iya tuntuban wasu dake saida Maganin Sanyi Kowane Iri suna katsina state sabuwar Unguwar kusa da primary Shareff ISLAMIC
medicine and natural medicine 07061744444

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button