Amfanin Malmo Da Amfanin Malmo Jikin Mace Ga Mata 4

Amfanin Malmo Da Amfanin Malmo Jikin Mace Ga Mata 4

Amfanin Malmo Da Amfanin Malmo Jikin Mace suna da yawa ga jikin mace ko namiji domin ana amfani da Malmo wurin Maganin cututtuka kamar Maganin Sanyi, Maganin zazzabi, Maganin ciwan hakori da dai sauran su. Amma yanzu zamu kawo muku jerin Amfanin Malmo Da Amfanin Malmo Jikin Mace Ga Mata

Amfanin Malmo wanda masu Ilimi suka bayyana gashi kamar haka idan mutum yana fama da zazzabi to sai a samu gyanyen malmo da kanumfari kadan sai a daka a tankade a dunga diba safe da yamma misali cokali daya acikin ruwan dumi tare da zuma sau biyu kawai a rana har zuwa kwana bakwai.

Danna ka karanta 👉Shan Maltina Ga Mai Ciki Shin Zai Iya Haifar Da Zubar Ciki Binciken 2024

Amfanin Malmo Jikin Mace Ga Mata Shine Karin Ni’ima Ga Mata:- Idan zaku hada Wannan maganin sai ku nemi furen malmo da furen tumfafiya da furen zogale duk yawansu ya zama dai-dai sai adaka su tare bayan haka sai a tankade a rika zuba cokali daya a cikin madara ta ruwa ko nono sau biyu a rana zuwa kwana bakwai. Insha Allah za ki samu abunda kike so

Amfanin Malmo Na uku ko muce na karshe a wannan rubutun shine yana maganin ciwan hakori. Idan kuna son ku hada sai ku samu saiwar malmo da jar kanwa kadan a dafa a tace, sai ku rika kuskurawa abaki sau biyu ar ana zuwa kwana hudu da ikwan Allah za ku samu sauki.

Danna Ka Karanta 👉Abincin Da Ke Kashe Maniyyin Da Ya Kamata Maza Su Guji Ci A Koda Yaushe

Amfanin Malmo Jikin Mace wanda muka so mu bayyana wanda yake magance ciwan sanyi na mata harda maza za su iya amfani dashi. Amma bamu da cikakken sani a kanshi Dan haka kuyi hakuri. Da rashin samun wannan cikakken bayani wanda ake neman saiwar Sanya, Malmo, Jema da Kuma Cizakilikuki a jika da sugar rawar doki. https://leadership.ng/food-security-benue-algon-backs-gov-alias-agricultural-policies/

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button