Addu’ar Samun Nasara ko Rinjaye Da Sirrin Samun Nasara 2024

Addu’ar Samun Nasara ko Rinjaye Da Sirrin Samun Nasara 2024

Addu’ar Samun Nasara ko Rinjaye: Na Ba Ku Wannan Sirrin Dan Annabi S.A.W wannan sirrin in sha Allahu ta’alah in dai kayi da niyyar samun nasara ko rinjaye akan kowacce irin buƙata ce zaka samu nasara da izinin Allah haka kuma gurin samun rinjaye.

Menene ake nufi da Nasara ?

A duk sanda akace Nasara to ana nufin samun abinda ake nema Sannan Kuma zamu bayyana Nasara anan da nufin duk abinda ka fuskanta a rayuwa ka samu sa’ar samun abin misali: A Bangaran jarabawa ne ko neman aiki ne da dai-dai sauransu. To duk wanda ka samu za kace ka samu NASARA.

Me ake nufi da RINJAYE?

A duk sanda akace Samun Rinjaye ko Rinjaye ana nufin duk abinda ka fuskanta ma’ana ka na so ka samu rinjaye a cikin mutum 1000 to daga sanda ka zama na daya hakan na nufin ka samu Rinjaye. Kuma samun Rinjaye kusan ma’anar su daya ce da Nasara. Dan haka muna bada shawara idan har kana neman Rinjaye to in sha Allahu ta’alah za ka samu duk abinda ka fuskanta kayi wannan sirrin da niyyar samun Nasara ko rinjaye.

Danna ka karanta 👉Addu’ar Samun Kudi Nan Take zaka samu kudi – BBC Hausa Labaran You

Yanzu Ga Yadda Ake Sirrin Addu’ar samun Nasara Ko Rinjaye

Addu’a tana da mahimmanci a rayuwa saboda a duk sanda ka fahimci kana so ka samu nasara ko rinjaye akan wani lamarin rayuwarka to kayi alwallah kayi sallar nafila raka’a 2 ka na sallame sallar sai kayi istigifari 100 Hailala 100 salatin Annabi 100 A matsayin miftahul amal wato (Mabudin Aiki) Kana gamawa sai kayi wuridin wannan Aya sau 313 Aya ta 5 a cikin suratul Room Ta Alqur’ani Mai  Girma.

Daga nan kuma kana gama wuridin ayar sai kayi sujjada kayi wannan wuridin kuma kamar haka:
Nasarun minallhi wafahu Qaribun 111

Wannan Ga Wanda Bai Gane Larabci ba Ne

Nasarun minallhi wafahu Qaribun 111. To sai ka roki Allah bukatarka a cikin sujjadar akan abinda ka fuskanta na samun nasara in sha Allahu ta’alah za ka samu biyan bukata cikin sauki.

Wanda ya bada Wannan Sirrin yace IZINI AYIWA ANNABI SALATI SAI KUYI LIKE DA SHARE GA NUMBER SA 07035843327. ANNABI NE MAFITA DUNIYA DA LAHIRA

Danna ka karanta 👉 Addu’ar samun kudi Daurawa Tambayoyi da wuridin samun kudi a musulunci da asirin kudi mai sauki 2023

SIRRIN SAMUN NASARA

SIRRIN SAMUN NASARA IN SHA ALLAHU Duk mai wata bukata a wurin Allah dan samun nasara akan wani abu da yake fuskanta to yayi wuridin wannan 👇AYA sau 13313 cikin kwana 3 ake so a gama idan aka gama sai a ciyar da Mutum 3 to in sha Allahu ta’alah wallahi in dai mutum yayi wannan sirrin da ya kini ma’ana da tsarkakan zuciya wallahi zai samu biyan bukata domin ko a cikin satin nan sai nayi wannan sirrin kuma na samu biyan bukata kowace rana ana iya fara kuma kowane lokaci.

IZINI SALATI DA LIKE DOMIN KIRAN WANDA YA BADA SIRRIN 07035843327

ANNABI NE MAFITA DUNIYA DA LAHIRA

Za Ku Iya Shiga Waɗannan Sirrikan Domin Ku Amfana 👇 Sai Ku Danna

Addu’ar samun kudi Daurawa Tambayoyi da wuridin samun kudi a musulunci da asirin kudi mai sauki 2023

..Wuridin Tsintuwar Kudi 2024 Tsintuwar kudi ga masu neman sirrin Tsintuwa

..Wuridin Kudi Nan Take Mujarrabun 2 Da Wuridin ya ladifu

..Addu’ar Samun Nasara ko Rinjaye Da Sirrin Samun Nasara 2024

..Tarihin Annabi Muhammad 2024 Da Musulmai

..Addu’ar Samun Kudi Nan Take zaka samu kudi – BBC Hausa Labaran You

Addu’ar Samun Nasara Ko Biyan Buƙatu A Musululunci

Addu’ar Samun Nasara Ko Biyan Buƙatu: Jama’a ku bude Kunnuwanku ku saurara da kyau. Wannan addu’a ce ta musamman wacce Annabi (S.A.W) yayi wa yarsa (Sayyada Nana Fatimah) Wasiyyah da ita.

Sannan kuma Sayyiduna Anas bn Malik (R.T.A) ya ruwaito cewa watarana Manzon Allah (S.A.W) yace ma Yarsa Sayyada Nana Fatimah (R.A) Cewa:

“Mai zai hanaki ki saurari abinda zanyi miki wasiyyah dashi?

Sanna ki rika fada idan kika wayi gari, da kuma idan yamma tayi namma ki dunga yi:

“ya hayyu ya qayyum bi rahmatika
astagheethu, aslihlee shaanee kullahu wala takilnee ila nafsee ɗarfata ‘ainin”. ma’ana:

Ya Rayayyen Sarki, Ya Madawwami (Tsayayye akan lamarin bayinsa) da rahamarka ne nake neman Taimako. Ka kyautata min sha’anina baki dayansa. Kar ka dogarar dani zuwa ga kaina.

Imamun Nisa’iy ne da Bazzaar suka ruwaito shi da Ingantaccen Isnadi.

Ya kamata ku sani wannan addu’a ce ta musamman wacce in sha Allahu za’a samu biyan Buƙata da gaggawa idan dai ana yinta da kyakyawar niyyah tare da cika ladubban addu’a kullum.

Saboda Idan mutum yana fama da rikicewar al’amura, ko rashin fahimtar karatu, ko kuma mace tana samun rashin jin dadi agidan Miji, ko kuma Mijin aure mace take nema, to sai ta rika yin wannan addu’ar. Safe da yamma. Allah yasa mu dace.

Danna ka karanta 👉Maganin Sanyi Kowane Iri 20 A Saukake Da Maganin Sanyi na Mata Da Maza

Addu’ar samun nasara

Addu’ar samun nasara abu na farko yawaita salati ga Annabi, Sallallahu Alaihi Wasallam ya na taimakawa wajan samun biyan bukata da wuri.

Sannan kuma budewa da rufe addu’a da salatin Annabi namma yana taimakawa wajan biyan bukata da izinin Allah.
 
Wani karin abu mai mahimmanci shine karanta suratul Fatiha tere da Amanarrasulu wajan yin addu’a shima yana taimakawa wajan biyan buƙata kowacce iri ce.

Wannan ma wani sirrin ne na samun nasara ko rinjaye wato kyautatawa jama’a ta hanyar taimako dai’dai karfin ka, ta hanyar kudi ko ta wani abu sai a yi tawassuli da wannan aikin shima yana taimakawa wajan biyan bukata inji malamai, Allah ya biya mana bukatunmu.

A gaba zamu kawo muku Addu’ar samun nasara a jarabawa kala-kala Musamman ta Boko.

Addu’ar Samun Nasara ko Rinjaye

NA BA KU WANNAN SIRRIN DAN ANNABI wannan sirrin in sha Allahu ta’alah in dai kayi da niyyar samun nasara ko rinjaye.

Mi ne ne ake nufin da NASARA ?

Nasara ana nufin duk abinda ka fuskanta a rayuwa ka samu sa’ar samun abin misali ‘Bangaran jarabawa ne ko neman aiki ne da dai-dai sauransu.

Mi ake nufi da RINJAYE?

Rijaye ana nufin duk abinda ka fuskanta ma’ana ka na so ka samu rinjaye a cikin mutum 1000 to in sha Allahu ta’alah za ka samu rinjaye kai duk abinda ka fuskanta kayi wannan sirrin da niyyar samun rinjaye.

GA YADDA AKEYIN SIRRIN

Da zaran ka na so ka samu nasara ko rinjaye akan wani lamarin rayuwarka to kayi alwallah kayi sallar nafila raka’a 2 ka na sallame sallar sai kayi istigifari Hailala salatin Annabi gwalgwadan iko ka na gamawa sai kayi wuridin wannan Aya sau 313 ayar ta na nan a cikin suratul Ar- Room Aya ta 5 Ka na gama wuridin sai kayi sujjada kayi wannan wuridin kuma kamar haka….. 111

GA WANDA BAI GA NE LARABCIN BA

Nasarun minallhi wafahu Qaribun 111 To sai ka roki Allah bukatarka a cikin sujjadar akan abinda ka fuskanta na samun nasara insha Allahu ta’alah za ka samu biyan bukata.

IZINI SALATI DA LIKE 07035843327
ANNABI NE MAFITA DUNIYA DA LAHIRA

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button