Yadda ake chatting da mace ko Yadda ake chatting da budurwa

Yadda ake chatting da mace ko Yadda ake chatting da budurwa bbc.hausa

Gabatarwa – Introduction

Yadda ake chatting da mace ko muce Yadda ake chatting da budurwa, magana ta gaskiya yin chatting da mace budurwar wacce kake so wasu lokutan yana bada wahala sossi saboda idan kana jin kunya ko baka iya hira mai ɗaukar Hankali ba. Musamman Idan baka san yadda zaka Ɗauke hankalin mace da chatting ba gashi kuma kana son ka iya, Har ka gano wasu Sirrika, to ka tsaya ka koya a wannan rubutun.

Yadda zaka magance ƙishirwa idan kana azumi

Farawa Ko Shimfida – Preface

Abubuwan da zaka tattauna da mace

Abu na farko Idan kana magana da mace ko zakayi magana da mace a farkon haɗuwa, To ka tattauna akan abunda ya Shafi Kowa misali: zaku iya magana akan Celebrities, Waƙoƙi, Siyasa, Wasanni, Littatafai, Fina-Finai da Sauran Su.

Sannan kuma kar ka tambayi Number wayar ta sai bayan ka ɗan Girgiza mata Zuciya da hira mai dadi ko Kalamai masu taushi ka fahimci hankalinta yana a gareka. Kayi ƙoƙarin karantar halinta domin sanin me ya dace ka tattauna a lokacin da kuke tare. Kamar yadda zamu zayyana anan ƙasa.

Ku Danna Kowane Domin Karantawa 👇

..Abincin Da Ke Kashe Maniyyin Da Ya Kamata Maza Su Guji Ci A Koda Yaushe

..Yadda ake sa Budurwa dariya Da labaran ban dariya na masoya 2023/2024

..Kalaman Soyayya News: Kalaman Soyayya Masu Dadi Da Ratsa Zuciya 2023 Kalaman Soyayya Masu Zafi

..Yadda ake chatting da saurayi ga budurwa 2023/2024

..Yadda Ake Ma Saurayi Shagwaba a Soyayya – Shagwabar budurwa – Shagwabar Amarya Da kukan Shagwaba 2023

..Kalaman Soyayya Na Ban dariya 2023/2024

..Yadda ake sa Budurwa dariya Da labaran ban dariya na masoya 2023/2024

..Yadda ake hirar soyayya a waya 2024 Hirar soyayya masu dadi

Anan bayan gaisuwa sai ka zabi topic ko abinda zaku tattauna ko ku ɗan Hiranta cikin farinciki kai da ita amma a wayence. Manufar ka nada Amfani anan. Idan Kana son Kayi Soyayya da Ita mai tsawo to ka nemi sanin ta sosai a lokacin.

Ka Karanta Yadda za kayi magana da mace wato yadda ake chatting da mace a online, ko ido da ido.

Abune mai kyau har zaka iya tambayar ta akan abunda ya wuce ko yake faruwa yanxu musali kamar Abunda take na sana’a ko abunda take So.

Daga haka zaku iya magana akan abunda yake bata sha’awa ko take so tayi cikin jindadi.

Akwai mai sanya chatting da mace dadi shine ku tattauna akan Abubuwan da suka faru da ita a baya ko suke faruwa yanxu, idan na farinciki ne sai ka bayyana jin dadinka idan na bakin ciki ne sai ka nuna mata kai zaka kasance a tare da ita domin kawar da bakin ciki da kawo farin ciki.

Wani abu a lokacin da ake chatting na soyayya Yana da kyau ka san wani irin Abinci take so ko take son ta iya girkawa idan ta samu dama.

Sai ka tambaye ta abunda take so wanda kamar ace kullum sai tayi su saboda kasan yadda take rayuwa.

Yana da amfani kambaye ta wani irin Fure (flowers) take so idan zaka saya mata domin soyayyar ku.

Ku tattauna akan wani Littafin daya bata sha’awa kuma wanda ta karanta na soyayya ko yaki duk da dai budurwa sunfi karanta littafin soyayya.

Abu mai dadi shine ka tambaye ta abunda ake kwatancenta dashi saboda kyawun da take dashi. Saboda zai iya zama yawan Zuri’ar su, Itace kadai Celebrity ta Musamman da Sauran su.

Daganan Idan budurwar mai sha’awar waƙe waƙe ce ka sai kambaye ta irin waƙar da tafi so saboda ka haɗa mata su don ya burgeta da sanya mata farin ciki saboda ko wannan zai iya Sanya ta dunga mararin chatting da kai.

Kalli yadda ake hirar soyayya mai dadi a waya

Abun so shine ka tattauna yadda take son tayi Soyayya da irin abunda ke sata farin ciki a soyayya. Wannan zai taimaka maka wajen gane Abubuwan da take so a Soyayya da yadda take son su.

Idan tana zuwa yawan shakatawa sai ka tambaye ta wurin cin abunci da tafi so wato Restaurants koda wataran zaka ɗauketa kuje cin Abinci da yawan shakatawa.

Yana da mahimmanci ka binciki mafarkinta na rayuwa, wato abunda take so wato burikanta.

Idan kana da kudi ko kums it’s yar masu kudi ce sai kuyi hira akan kasashen da take so. Ko take son zuwa. 

Sai ka kara tambayar ta abunda take jin tsoro ko yake damunta saboda ka gane ko kasan yadda zakana kwantar mata da hankali cikin sauki, idan tana cikin bacin rai ko Damuwa.

Zaka iya tambayar ta me yake sata nishaɗi cikin sauki musali idan ta gaji ko kanta ya ɗau zafi, wannan vzai taimaka maka wajen ɗauke mata damuwa da kawo mata farinciki.

Da safe, rana ko yamma yana da kyau ka tambaye ta lafiyar jikinta, abunda tafi son ci, yadda take girki a matsayin ta na budurwa, da irin aikin da tafi so.

Duk a lokacin da kake chatting da ita za ku iya tattaunawa akan yadda take magance abubuwan da suka shiga mata duhu ko masu matukar wahala. Kamar na Family ko na Abokai misali: Fishi ko faɗa da wasu mutane.

Sai ka tambaye ta su waye ƙawayenta sannan wacce tafi son zama da ita acikin ƙawayen nata gaba daya.

Amma idan zaka aureta ne, Sai ka tambaye ta halin yan uwanta ko yadda Dangin ta suke, addinin su da sl’adun su na yare, da kuma abubuwan da suke na sana’a. Da dai sauran su.

Ta wani bangaren idan kun taba yin abokantaka a baya, sai ku tattauna akan yadda kuke a baya da kuma fahimtar ko kun shirya cigaba da wancan babbar alaƙar soyayya sannan ku gina sabuwar Soyayya mai dauke da farin ciki.

Amma idan kun jima tare wato dama Abokai ne, kuna iya tattaunawa da ita akan sanin da ta yiwa Addini da Al’adun ta, yadda take samun kuɗi. Yadda take son tayi rayuwar aure da kai. Zaka iya Kwatantasu da naka sai ka tantance zaka zauna da ita ko A’a.

Yadda ake chatting da mace, Yadda ake chatting da budurwa, Yadda ake burge budurwa, Yadda ake hirar soyayya a waya, Yadda ake tsara budurwa farkon haduwa, Yadda ake sa budurwa dariya, Yadda ake tsara budurwa a waya, Yadda ake gane anci budurwa, Yadda zaka sa mace ta soka, Yadda ake fara soyayya da mace, Yadda ake fara taba mace, Yadda ake shawo kan mace, Ya ake jan hankalin budurwa, Yadda ake kwace budurwa, Kalaman tsara mace, Kalaman soyayya masu dadi,

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button