Ansaki Abduljabbar Nasiru Kabara gaskiya bbc hausa.com

Ansaki Abduljabbar Nasiru Kabara gaskiya bbc hausa Innalillahi Wa’inna’ilaihirrajiuna, To kamar yadda kuka sani ne a satin da ya wuce Kotu Ta Yankewa AbdulJabbar Kabara Hukuncin Kisa ta hanyar rataya.http://Arewafact.com.ng

Mai shari’a alkali Ibrahim sarki yola shine ya yanke wannan hukuncin a daya daga cikin kotun musulunci dake zaune a cikin garin Kano State. Inda aka tuhume shi da batanci ga Shugaba Annabi Muhammad S A W. kuma hujjoji suka bayyanashi a matsayin wanda ya aikata wannan laifi a bisa binciken kotu.

Ansaki Abduljabbar
Ansaki Abduljabbar

Mai shari’a sarki yola ya tabbatar da duk maganganun da Abduljabbar yake yi karya ne kawai. Shi ya kirkira kuma ya jinginawa ma’aiki.Yadda Ake Hada Jabun Kudi Naira 1000 A Nigeria Part 1

Sai dai bayan yankewa sheikh Abdul jabbar Nasiru Kabara wannan hukunci ne da yan kwanaki, aka fara yada wata jita-jita cewa wai an saki Malam AbdulJabbar Nasiru Kabara. Wannan shine dalilin da yasa mukaga ya dace mu fito Domin mu bayyana muku gaskiyar abunda ke faruwa akan wannan batu.

Amma yanzu zamu kawo muku fassarar abinda ya fada a kotu daga fassarar dalibansa, bayan Malam AbdulJabbar ya fusata da yaga take taken alkali Sarki yola akwai alamar tambaya. https://arewafact.com.ng/labarin-sabon-kudi-da-akai-fada-kan-naira-1000-bbc-hausa/

Babu ranar juyama gaskiya baya sbd shi addini Allah ake yimawa shi yasa malam yace baya neman sassauci akan abinda bai yiba, Allah kara mana istiqama ka dauki rayuwar mu akan wannan tafarki na kare mutuncin Annabi da iyalan gidan sa.

Ansaki Abduljabbar
Ansaki Abduljabbar

Tabbas da kaskantar da kai da mika wuya ga azzalumi gara mutuwa a tafarkin Allah wannan shine abinda ya hana Imam Husaini mika wuya ga azzalumi Yazidu, alaihi laanatullahi.Karin bayani: Duba dalili da ya sa dan kasar China ya kashe budurwarsa a Kano

Dangane da wannan batu cewa ansaki Abdul jabbar ba kanshin gaskiya abunda muka sani shine kotu ta tabbaatar cewa sheikh Abdul jabbar Nasiru Kabara yana da damar daukaka kara akan wannan hukunci.

Sannan ta bangaren gwamnati kuma shi mai girma Abdullahi Umar Ganduje yace jiran file yake kawai ya iso gareshi Domin sanya hannu akan hukuncin kisa na malam AbdulJabbar. Inda mutane suka fara zargin dama akwai Siyasa a cikin wannan hukuncin da aka yanke masa, musali kamar yadda professor Ahmad Maqari ya bayyana a wani guntin bidiyo da yayi kan abunda ke faruwa.http://BBChausa.com

Ansaki Abduljabbar
Ansaki Abduljabbar

bbchausa.com #abduljabbarnasirukabara #bbchausa #labaranyau

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button