kalaman soyayya masu kwantar da hankali 2024 Kalaman Soyayya Masu Zafi

kalaman soyayya masu kwantar da hankali 2024 Kalaman Soyayya Masu Zafi

kalaman soyayya masu kwantar da hankali 2024 Kalaman Soyayya Masu Zafi Wannan Rubutun anyi domin sune Masoya

kalaman soyayya masu kwantar da hankali: Kuma sune kalaman soyayya masu ƙara danƙon soyayya a tsakanin masoya. A wurin masoya idan kana tare da budurwar ka wacce take masoyiyar ka. To dole ya kasance kana yi mata kalaman soyayya masu dadi, wadanda za su dunga faranta mata zuciya a ba wai sai kuna tare ba, ko da bakwa tare zata dunga tunaka ta dalilin su. Saboda daɗin su. Gashi kuma kalaman suna kwantar mata da hankali. Ko ta shiga da muwa.

Danna ka karanta 👉Kalaman So Ga Budurwa 2024 Da Yadda ake yabon budurwa ga budurwa a musulunci

Danna Ka karanta 👉Abincin Da Ke Kashe Maniyyi Da Ya Kamata Maza Su Guji Ci A Koda Yaushe

Danna Ka karanta 👉Amfanin Malmo Da Amfanin Malmo Jikin Mace Ga Mata 4

Danna Ka Karanta 👉Kalaman Soyayya Masu Dadi Da Ratsa Jiki Guda 150 Na 2024

Kalaman soyayya masu dadi ga budurwa

Masoyiya na dade ina kallon taurarin samaniya da idanuwa na, yayin da nake neman wacce tafi haske da kyalli, bayan dogon nazari da nayi, saina naga bakowa bace tauraruwar da tafi haske sai ke. Hakan yasa nake cewa, So gamon jinine a tsakanin ni da masoyiyata, Domin kuwa haqiqa sonki ya zamo jinin jikina, shine yake ta gudana a cikin dare da rana, zafi da sanyi, Mai sona kinfita daban a cikin mata, sunan ki ta Musamman.

Danna ka karanta 👉 Yadda ake chatting da saurayi ga budurwa 2023/2024

Kalaman kwantar da hankali: nifa tun sanda na fara soyayya duk lokacin da na kallleki, kawai sai naga kamar babu kyakykyawa a duk cikin matan duniya sai ke, gashi kina kwantar min da hankali, tun tuni zuciyata ta shaida haka, daga ke masoyiyata babu wata a zuciyata sai ke kadai, Abun farin ciki shine, Yarda da amincewarki gareni, Kuma ina kara neman su domin sune zasu tabbatar da soyayyarki ta gaskiya a gareni har ƙarshen rayuwata.

Masana so, suna cewa farin ciki baya dorewa a rayuwa wai sai tare da bakin ciki, Amma ni ban yarda ba domin duk abinda zai faru dani bayan haduwar farin ciki ne, Koda zaki dunga yankan naman jiki na ne, domin haka kowane hali na shiga bazan taɓa mantawa dake ba masoyiyata mai sona ta har abada, Nakan raba dare ina mai roqon Allah domin neman biyan buƙatar ki.

Kalaman Soyayya na kwanciyar bacci

Kalaman Soyayya na kwanciyar bacci: Sonki ya mamaye dukkan jikina. Kamar yadda masana suke cewa kowacce bishiya ta kanyi rassa a sama, kuma tayi saiwa a qasa burjik. Duk su ma maye ta. Kalaman soyayya sunfi karfin wasa. Kamar yadda linzami yafi karfin bakin kaza. Zan so ki zama bargo domin ki lulluɓeni.

Danna Ka karanta 👉 Yadda Ake Ma Saurayi Shagwaba a Soyayya – Shagwabar budurwa – Shagwabar Amarya Da kukan Shagwaba 2023

Kalaman Soyayya Masu Ratsa Zuciya

Kalaman soyayya masu ratsa zuciya: Masoyiyata dama zan kasance da ke kadai a duk bugun numfashina , saboda kullum kaunarki ce take kara tasiri a ruhina, Gashi kuma babban burina a rayuwa na dunga ganin bayyanar fitar murmushinki a kan wannan kyakykyawar fuskar taki mai sheki da walwali. Musamman ya zamto nine sanadin bayyanar shi. Nifa bana ƙaunar Allah ya kawo lokacin da za kiyi fushi da ni ko kaɗan.

Domin zuciya, ruhi da jikina ba zai dauka ba, Mai sona hakika Allah ya baki abin da mata da yawa suke nema sun rasa Domin ke kanki kin san cewa a cikin jinsinku, Mata irinki kadan ne saboda ku na musamman ne, masoyiya da a ce zan iya rubuta labari na soyayya da a kan fuskarki zan rubuta littafin Hausa mai suna kyauta daga Allah,

Godiya nake ga Allah domin, Sararin samaniya na cike da kyawawan taurari kuma kece zara, Gashi kuma teku na cike da ruwa tamkar zai yi ambaliya, Shi kuma doran kasa na cike da ciyayi da sauran halittu, Amma ni da yake masoyi ne na gaskiya, ita zuciyata cike take fal da soyayyarki ba ta gushewa ko kadan, Kamar yadda taurari ba sa gushewa a sararin samaniya duk tsawan zamani, Sannan zuciya ta ba ta kafe wa kamar yadda teku bai kafe wa. Karin farin ciki zuciyar ba ta bushe wa kamar yadda ciyayi sukan bushe har a kona.

kalaman soyayya masu kwantar da hankali

Ni na shaida tabbas soyayyarki dauwamammiya ce a farfajiyar birnin zuciya ta. Kinga da akwai wanda zai tsaga wani yanki na jikina da ya ga yadda jininki yake gudana, Hakane yasa a kan kaunarki na manta kaina, Mai sone kece fa kikan hau ingarman doki  saboda ki shigo cikin mafarkina,

Masoyiyata kinga wannan sunan da kika boye a kyakykyawan tafin hannunki idan dare ya yi, Sai ki duba sararin samaniya za kiga mai wannan sunan yana haska duniya saboda darajar ya kasance Mallakinki, Tabbas na kasance mai bayyana a mafarkinki sannan kin kasance a fatar lebena. Hakan yasa dukkan furici na kusan yabo kine, Duk wani taku da na yi a doran duniya ta Sarki Allah sai kawai inji takun na kusanto ni zuwa gare ki. Tabbas so marurun zuciya ya yi min saka tun asali so ya shige zuciyata yana min suka.

kalaman soyayya masu kwantar da hankali Ko Kalaman Soyayya Masu Dadi

Kalaman soyayya masu ratsa zuciya Ganinki burina a koda yaushe, Gashi idanuwana ko bacci na farka burin su yin to zali da fuskar ki. Ki amshi soyayyata na har abada kada na koka a duniyar masoya, Kuma ba ni barinki cikin kunci mai zai hana ki zo na yi miki tarba irin ta masoya. Nifa Daga motsin numfashina kika ziyarci rayuwata Abun farin ciki a matsayin abokiyar rayuwa ta, Ga yanzu duk zantuka na sai na ambace ki. Hakan yasa baki na sai kara kyawu yake.

Acikin kalaman soyayya masu ratsa zuciya Damuwarki kullum tana cikin tinanina saboda ke ce jin dadina kuma ke ce bacin raina a fadin duniya a karshe ke kadai ce a zuciyata ki amshi kalamaina a matsayin alkawari, kin riga kin zama zabina jin dadina, Kuma bacin raina yana faruwane saboda ke kawai nake rayuwata, Alhamdulillah kaunarki ce ke kula da ni har take kawar da duk wata damuwa daga zuciya ta.

Inaso ki sani kamar yanda baki bai isa ya furta ba, Tabbas jiki ma bai isa ya nuna ba, Bugu da kari zuciya ta yi kadan ta kwatanta sonki ruhinki ne kadai ya san yadda nake jinki cikin jiki na da ruhi a sakamakon ziyartar da yake yi wa ruhina a cikin kowane dare, Ki sani Ina sonki ba zan daina ba har abada Kuma ni kaina ban isa na daina ba.

kalaman soyayya masu kwantar da hankali

kalaman soyayya masu kwantar da hankali

kalaman soyayya masu kwantar da hankali, Na shaida soyayyata da ke ba ta da ranar mutuwa kuma ba ta tsoran mutuwa ko kadan, koda anzo yi mana kwace ko wayau, ko da za mu lalace ko kuma za mu mutu to soyayyar mu za ta kasance a raye har abada, hakan yasa na bayar da zuciyata tun tuni kuma na karbi ta ki Tun sanda na kamu da sonki. Zan so ki tallafi rayuwata da ta tsunduma a wani tafkin soyayyarki, Tausayi abune mai kyau sai ki tausayawa zuciyar da ta shagala da tsananin soyayyarki.

Kada duk rintsi ko zugar mahassada ya sa ki guje ni matsayin masoyi ko kuma ki rage son da kike min, sonki ya riga ya dankare a zuciyata kamar yadda kwakwalwa ke cike ko dankare a kan dan’adam, Mai sona da’a ce zan samu Ikwan fito miki da shi to da na yi domin ki kara gazgata tsananin kaunar da nake miki a rayuwar nan da soyayyar gaskiya tayi kadan.

Kalaman soyayya masu sanya masoya murmushi, Irin kalaman soyayya masu kwantar da hankali

Kalaman soyayya masu sanya masoya murmushi, Ina son dukkan taurarin da suke a can sararin samaniya, Sai dai kash ba za’a hada son da na ke yi miki da kuma wanda ya ke a cikin fararen Idanuwan ki ba, Ina matukar son ki.

Kalaman soyayya suna bayyana min cewa lokaci yana nan zuwa da zaki mallakawa wani zuciyar ki, Amma ga zace kadan Ina mai yin kira a gare ki kasancewa ta saurayi da ki tabbatar da kin mallakawa wanda ba zai raunata zuciyar ki ba ta hanyar yaudara ko cin amana, saboda ita zuciya tsoka dayace babu wanda zaki dauko kuma ki sauya a lokacin da bakin ciki ko damuwa suka mamaye zuciyar ta ki. Saboda haka mai zai hana ki bani dama domin kulawa da farin cikin zuciyar ki.

kalaman soyayya masu kwantar da hankali 2024 Kalaman Soyayya Masu Dadi

Kalaman soyayya 2024 Ko muce kalaman soyayya masu kwantar da hankali yanzu haka ina cikin farin ciki mara adadi, shin ko kin san mene ne dalili? Hmm mai sona saboda na kasance mai cikakken sa’a, kin kuwa san tayaya haka ya faru? Saboda tun farko Allah ya na so na, masoyiya kin san me ya sanya na ce haka kaitsaye? Dalili shine ya ba ni wata babbar kyauta daga duniyar masoya, kin san mene ne? To yanzu zaki sani ba komai ba ne ba face ke kadai masoyiyata, Ina ƙaunar ki masoyiya ta Kalaman soyayya 2024.

Kalaman soyayya 2024 kalaman soyayya masu kwantar da hankali, Kun san cewa a koda yaushe lokaci sekon da minti tashi yake yi tamkar tsuntsu a sararin samaniya, Amma kuma ita soyayyar mu kullum ginuwa ta ke sosai harda kara samun wajen zama a cikin zuciyoyin mu, Burina daya karda ki manta da ni har kije ki kasance mai yin tinani na kamar yadda nima na kasance a ko da yaushe ta dalilin Soyayyar ki.

Kalaman soyayya ga budurwa abun da na ke ji tun tuni dangane da ke gaskiya ne kuma kema na san kin san da haka cewa ina son ki soyayya irin ta uwa da ɗa, Ki sani a duk lokacin da kika bar ni a fagen soyayya ba zan iya motsawa ko da nan da can ba domin kin kasance lin zamin rayuwa ta, Wannan shi ne kada daga abun da zai faru da ni a duk lokacin da na rasa ki dab dani cikin duniyar masoya. kalaman soyayya masu kwantar da hankali

Kalaman soyayya ga budurwa dama so tamkar wata sarkar zinariya ce da ta daure duka zuciyoyin mu a waje guda, masoyiya dukkan lokacin da kika tsinka waccan sarka ta zinariya, Kawai ki tabbatar da cewa kawa kin kore farin ciki ne daga cikin zuciya ta. Waɗannan sune Kalaman soyayya ga budurwa a wannan lokaci, kawai kimin adalci irin na masoyan dake cikin gidan sarauta.

Kalaman Soyayya Masu Dadi Da kalaman soyayya masu kwantar da hankali

Kalaman soyayya masu ratsa zuciya 2024 kalaman soyayya masu kwantar da hankali: Umar ina son ka, Ko me yasa ka ke yin kokwanto a bisa kalmar so da nake furtawa a gare ka na tsawan lokaci? A duniyar masoya kaine mutum na farko da haduwa da shi ya kore min bakin ciki cikin zuciya ta da sauri, Gashi kuma ya wanzar da farin ciki a zuciya ta mara adadi, ya yalwata murmushi mara iyaka a saman fuska ta kuma hakane dalilin da ya sanya na ke kiran ka da SADAUKI kuma wanda babu kamarshi.

Kalaman soyayya masu ratsa zuciya 2024 Ka yi nasara tabbas ka yi nasarar jan ra’ayin soyayya ta domin kaine na mallakawa linzamin zuciyata, kaine mutum na farko da bakina na taba furtawa kalmar so a yanzuma zan kara mai-maitawa a gare ka ina son ka Ina ƙaunar ka. Ni dai ka amince mu yi tsaftatacciyar soyayya. Saboda sai wannan lokacin na gano cewa a duniyar nan babu abun da ya kai samun masoyi na gaskiya daɗi.

Kuma duk lokacin da na rasaka hangena shine ban san halin da zan shigaba, abun kauna daga karshe ina mai sanar da kai buri na yanzu daya wanda bai wuce ganin ranar da zaka zamo ango a gareni ba, Ni kuma na zamo mata a gare ka, Ina kara alfahari da samunka a duk inda na kasance, Fata na ka huta lafiya daga mai son ganin farin cikin ka a koda yaushe.

kalaman soyayya masu kwantar da hankali

Kalaman soyayya masu sanyi: Zan kiraki da sunan shugabar yan mata kyawawa mai cikkakar haduwa a matsayin mace, ya zama dole ki sani Ina sonki sosai masoyiya ta, Na kuma yi missing dinki sosai kalmata itace I love U. Sonki tamkar wani koren fure ne da yake Qawata mun idanuwa da kallonsa, Gashi hanci yana jin daddadan Qamshi mara misaltuwa, zuciya da ruhina kuma sun samu nutsuwa. Kamar yadda rayuwa ba za ta yiwu ba ba tare da ruwa da iskar shaka ba, To haka ni ma ba zan iya rayuwa ba tare da ke ba mai sona.

Kalaman soyayya masu dadi, Kalaman soyayya masu ratsa zuciya 2024, Kalaman soyayya masu kwantar da hankali, Gajerun kalaman soyayya masu dadi, Kalaman soyayya na kwanciya bacci, kalaman soyayya masu kwantar da hankali, Kalaman soyayya masu dadin gaske, Kalaman soyayya masu zaki,Kalaman soyayya masu sanyi, kalaman soyayya masu kwantar da hankali, kalaman soyayya masu kwantar da hankali, kalaman soyayya masu kwantar da hankali, kalaman soyayya masu kwantar da hankali, kalaman kwantar da hankali


Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button