Addu’ar Samun Kudi Nan Take zaka samu kudi – BBC Hausa Labaran You

Addu’ar Samun Kudi Nan Take zaka samu kudi – BBC Hausa Labaran Yau

Addu’ar Samun Kudi Nan Take:- idan kana neman addu’ar da zaka yi ka samu kudi to ka sani duk wanda ya tashi daran juma’ah yayi sallah raka’a hudu (4) sannan abayan kowacce fatiha ya karanta (|ZA JAA) kafa (3) bayan ya idar da sallolin raka’a hudu (4) sai yayi istigfari kafa (10) da kuma salatin Annabi kafa (100)

sannan ya karanta addu’a mai girma kafa (100) sannan ya kwanta yayi bacci in sha Allahu gari na wayewa zaiga anzo masa da kudi inda baya zato.

Ga Addu’ar:


ALLAHUMMA INNI AS’ALUKA YA ALLAHU YA ALLAHU YA ALLAHU BALE WALLAHU ANTA.

ALLAHU ALLAHWALLAHU ANTA, ALLAHU ALLAHU ALLAHU WALLAHI ANTALLAHU LA’ILAHA ILLA ANTA YA HAIYU YA KAIYUMU.

kana iya mai maita wannan wurudi har kwana uku domin samun biyan bukata da gaggawa.

Ga Wasu Ku Shiga Domin Karantawa👇

..Addu’ar samun kudi Daurawa Tambayoyi da wuridin samun kudi a musulunci da asirin kudi mai sauki 2023

..Wuridin Tsintuwar Kudi 2024 Tsintuwar kudi ga masu neman sirrin Tsintuwa

..Wuridin Kudi Nan Take Mujarrabun 2 Da Wuridin ya ladifu

..Addu’ar Samun Nasara ko Rinjaye Da Sirrin Samun Nasara 2024

..Tarihin Annabi Muhammad 2024 Da Musulmai

..Addu’ar Samun Kudi Nan Take zaka samu kudi – BBC Hausa Labaran You

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button