Wuridin Kudi Nan Take Mujarrabun 2 Da Wuridin ya ladifu

Wuridin Kudi Nan Take Mujarrabun Da Wuridin ya ladifu

Wuridin samun kudi Nan take da yardar Allah zaka samu kudi idan har mutum yayi wannan wuridin. Ku sani duk anda yake son Allah ya masa dalilin samun kudi daga Safiya zuwa Azahar to ga dama ta samu.

Amma ga mai rabo sannan ku sani shi ba’ayiwa Allah dole amma akwai ayyukan da idan mutum yayi sai kuga ya samu abunda yake so.

Kuma haka na faruwa ne lokacin tun daga niyya domin kuwa dole a matsayinka na bawan Allah sai ka nuna kai ba kowa bane illa bawan Allah mai rauni da zunubai.

Daga nan sai idan yaso ka samu abun da kake nema ko kuma a musanya maka da wani abu da yafi kudin a wannan lokacin.

Domin haka ko a cikin wannan wuni sai ya karanta wannan salatin.

(Allahumma salli ala sayyidina muhammadin haga qadirihi wamiqdarhi) kafa 1111 ko kafa 313 magana ta kare kawai.

Duk Wanda yayi wanann sirrin da safe inshallah zai samu kudi ko wani al’kahairi a wannan wuni wannan sirrin muajarrabi ne lzinin sa ayi comment da salati ga annabi sannan ayi share zuwa Group uku ko a turawa mutane 3 Dan su anfana.

Wuridin ya ladifu

Wuridin ya ladifu na samun kudi da arziki mai yawa. Wannan sirrin na sunan Allah Ya Ladifu yana da matukar tasiri wurin samun kudi mai yawa. Amma ya kamata ku sani duk wani wuridin kudi da za kuyi domin neman kudi to sai kun saka yakini da sakan kancewa Allah zai biya muku bukata. Dama Kuma hausawa sunce bayan wuya sai dadi.

A cikin ayyukan wuridin kudi nan take ko muce addu’ar neman kudi. Yanzu ga kuma sirrin Wuridin ya ladifu. Ana karanta YA LADIFU kafa 1000 sannan ayi salatin annabi 100 kullum domin samun kudi.

Wuridin safiya. Wannan sirrin idan kana son yinshi cikin sauki to sai ka Mai dashi wuridin safiya. Wato ka dunga yinshi duk bayan sallar Asuba kafin karfe bakwai ka gama sai ka cigaba da harkokinka na yau da kullum. Amma Izinin Wannan Wuridin ya ladifu shine kafin kayi kayiwa annabi salati 10 sai ka turawa mutane 3 Domin su anfana. Allah yasa mu dace.

Akwai wuridin samun kudi kala-kala Kuma anjaraba an samu kudi fiye da yadda akayi tunani. Dan haka karku gajiya wurin neman mafita, domin fita daga kunci na talauci. Kawai ku cigaba da neman kudi sannan ku jajirce wurin yin addu’a.

Sannan zamu cigaba da kawo muku sirrika kamar na samun kudi, wuridin kudi, wuridin safiya, wuridin samun kudi, addu’ar neman kudi, wuridin kudi daren juma a, Wuridin ya ladifu, kamar yadda yanzu muka kawo muku Wuridin Kudi Nan Take.

Wannan shine cikakkun bayanai da malamin yayi akan Wannan wuridin

Wuridin samun kudi Nan take duk Wanda yake son Allah ya masa dalilin samun kudi kafun Nan da azahar ko a cikin wannan wuni sai ya karanta wannan salatin.

(Allahumma salli ala sayyidina muhammadin haqa qadirihi wamiqdarhi) kafa 1111 ko kafa 313

Duk Wanda yayi wanann sirrin da safe inshallah zai Sami wata al’kahairi a wannan wuni wannan sirrin muajarrabi ne

Izinin sa ayi comment da salati sannan zaku iyi kira ko magana a whastapp
08137527160.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button