Addu’ar samun kudi Daurawa Tambayoyi da wuridin samun kudi a musulunci da asirin kudi mai sauki 2023

Addu’ar samun kudi Daurawa Tambayoyi da wuridin samun kudi a musulunci da asirin kudi mai sauki

Addu’ar samun kudi Daurawa Tambayoyi, ba shirka, ba tsafi ko bokanci, gurin Allah idan kayi ko kikayi wannan Addu’a to ba makawa sai Allah ya hore muku kudade masu yawa da Albarka kamar yadda Allah yace ku rokeni ni kuma zan amsa muku bukatun ku.

Wani zaice inata addu a amma har yanzu ban samu Allah ya karbi Addu’a ta ba, wani kuma zaice ya gwada sirrin samun kudi amma bai samu ba, wani Kuma ya gwada sirrikan samun kudi a online da dai sauransu kowa da irin matsalar shi.

Ba zafi ko bokanci amma insha Allah zaka ga harkokin ka sun bude sannan kana samun kudi akai akai idan kayi ko kikayi wannan Addu ar samun kudi.

wuridin samun kudi ne amma sai kun jure domin ba’a samun kudi a kwance dole sai mutum ya dage, shi kanshi Allah idan yaga ka dage sai ya tausaya maka fiye da yadda kake tsammani.

Addu'ar samun kudi
Addu’ar samun kudi

Yanzu dai wannan sirrin zai Amsa tambayar ku irin :

Yadda ake samun kudi a online,
addu ar samun kudi,
Addu’ar samun kudi na rubutun sha,
Hatimin kudi,
Lakanin samun jari,
Tasrifin kudi mai sauki,
Asirin tsintar kudi,
Addu ar buga kudi,
Jalabin samun kudi,
Tasrifin kudi Mara turare,
Lakanin samun kudi,

Yadda ake samun kudi a internet zamu kawo muku nan gaba kadan.
Hanyoyi masu sauki dan samun kudi kyauta.

Wannan Sirrin shi ne ” LAHAULA WALA ƘUWATA ILLA BILLAHIL ALIYUL AZEEM ” 124,000.

Wannan addu ar samun kudi ce da yardar Allah Amma wuridin ta ake yi na 124,000. mutum yayi a kwana bakwai ko sati biyu ko wata daya, Amma kafin ya kammala zai fara samun kudi da budewar harkokin sa ta gabas da yamma.

Amma karku manta da yin miftahul amal duk sanda zakuyi aikin Kuma a kowane lokaci zaku iya fara aikin . wannan Addu’a anjaraba ta kuma an samu abun da ake so.

ku cigaba da shigowa shafin nan Domin samun shirye’shiryenmu da labarai Kullum Allah ya biya muku bukatun ku na alheri.

Ga Wasu Sirrikan Domin Ku Amfana 👇 Sai ku Danna

Addu’ar samun kudi Daurawa Tambayoyi da wuridin samun kudi a musulunci da asirin kudi mai sauki 2023

..Wuridin Tsintuwar Kudi 2024 Tsintuwar kudi ga masu neman sirrin Tsintuwa

..Wuridin Kudi Nan Take Mujarrabun 2 Da Wuridin ya ladifu

..Addu’ar Samun Nasara ko Rinjaye Da Sirrin Samun Nasara 2024

..Tarihin Annabi Muhammad 2024 Da Musulmai

..Addu’ar Samun Kudi Nan Take zaka samu kudi – BBC Hausa Labaran You

arewafact.com.ng za ta kasasnce kamar bbc Hausa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button