Wuridin Tsintuwar Kudi 2024 Tsintuwar kudi ga masu neman sirrin Tsintuwa

Wuridin Tsintuwar Kudi 2024 Tsintuwar kudi ga masu neman sirrin Tsintuwa

Wuridin Tsintuwar Kudi. Wannan Rubutun na Wuridin Tsintuwar Kudi mun kawo muku shine daga malamai daban daban, ba mu bane muke da sirrin wuridin Tsintuwar Kudi ba. Amma munga ana yawan tambaya akan shine haka yasa muka ga ya dace mu kawo muku shi a arewafact.com.ng Amma za kuji sharadin kowane Mai Sirrin wuridin Tsintuwar Kudi. Domin samun abunda kuke nema sai kun cika sannan sirrin zai yi aiki. Za kuga hoton Sirrin a karshe.

Wuridin Tsintuwar Kudi Na 2

Wuridin Tsintuwar kudi Tsintuwar kudi gamasu neman sirrin tsintuwa to gashi munzo muku dashi garanti. Matuqar kana buqatar kayi. Babbar tsintuwa kuma bakada wannan sirrin To gashi munzo muku dashi akiyaye

Koda safe koda dare koda rana zaka iya yin wannan aikin zakayi nafila raka a 2 kayi sallama kayi. Salati da miftahul amal. Saika fara wannan wurdin 👉wassaffati saffa .والصفت صفا.qafa dubu 80 dai dai to kagama saika tashi kayi tafiyarka kaga. Irin abinda allah zai baka kana tafiya wani acikin laida zaiga bandir bandir wani abuhu. Wani aqasa wanima saiya dawo gida allah zai nuna masa
To haka abin yake. Kowa da yadda zaiyi irin tashi tsintuwar haka yake..

Gamasu neman izinin wannan sirrin to saika turawa yan uwa zuwa gurup gurup 5 domin suma su amfana allah yatemaka amen masha allah.

Danna Ka karanta 👉Abincin Da Ke Kashe Maniyyin Da Ya Kamata Maza Su Guji Ci A Koda Yaushe

Wuridin Tsintuwar Kudi Na 2

TSINTUWAR KUDI KO ATAMFA KO YADI KO SHADDA KO G GOLD KO AZUFA KO DARHAM. DA IZININ ALLAH WANNAN SIRRI NINE NA JARRABASHI DA KAINA WALLAHI KIMANIN SHEKARA 7 ZUWA 8

Yan uwana almajirai da malaman wannan gida barkan ku da warhaka Nine di naku Malam mai temako , da fari dai wannan sirrin ban amincewa abawa wawa shiba ko mahaukaci ko dolo domin yanada mahimmanci nayi nazari so sai akan wannan sirrin domin dan haka a kiyaye

Dafari kullin zakayi alwala kayi sallah raka’a 12 sallama 6 da fatan angane kowace raka’a zaka karanta ayatul kursiyyu kafa 3 in Kai raka’a biyu sai Kai sallama haka zakai kullin ba’a fashi in kafara ranar lahadi kafin ka Kai sati zaka fara tsintar kudi ko kuma kafi sati daya amma kasani kullin sai kayi sallar a kowane lokaci amma in san samun e ka ware lokaci guda ya zama kullin a wannan lokacin zakayi

In Kai sallamar karshe sai ka daga hannun ka sama kace

YA ALLAH INA ROKON DAN GASKIYAR HARSHAN MANZAN ALLAH kadan yi kirarin ka irin na masu neman a wajan allah kowa yanada wanda yakeyi sai kace. KASA NA RINGA TSINTAR KUDI DAGA TASKAR KA KO ZINARE KO AZURFA KO SHADDA KO TAKALMI KO HULA KO DAHAM ALBAR KAR ANNABI S A W DA ALKUR’ANI

In dai kana tafiya zakana tsintar kudi a kullin in dai yanayin Wannan sallar. lallai wannan sirrin yanayi matuqa ku jarraba kubani labari

Kayi comment da salati kuma kayo share domin Neman izini Duk Wanda yayi salatin nabashi kuma na bashi izini. Hadiyya ga shugaba S.A.W

Za Ku Iya Shiga Waɗannan Sirrikan Domin Ku Amfana👇

Addu’ar samun kudi Daurawa Tambayoyi da wuridin samun kudi a musulunci da asirin kudi mai sauki 2023

..Wuridin Tsintuwar Kudi 2024 Tsintuwar kudi ga masu neman sirrin Tsintuwa

..Wuridin Kudi Nan Take Mujarrabun 2 Da Wuridin ya ladifu

..Addu’ar Samun Nasara ko Rinjaye Da Sirrin Samun Nasara 2024

..Tarihin Annabi Muhammad 2024 Da Musulmai

..Addu’ar Samun Kudi Nan Take zaka samu kudi – BBC Hausa Labaran You

Wuridin Tsintuwar Kudi Na 3

SIRRIN TSINTUWAR KUDI KO WURIDIN TSINTUWAR KUDI

Aslm alaikum jama’a yau gani dauke da wani babban sirri na samun tsintuwa kamar yadda mutane suke neman wuridin tsintuwar kudi.

Ina Wanda rayuwa tatiwa kunci yake neman kudi Ido rufe. Wannnan aikin hadimaine indai kayi yadda nace xasu ajjeyema kudi insha Allahu

Bayan sallar ishai kafin akwanta asami turaren ARTASHIF original a shafa ajiki gaba daya

Sai ayi Nafila raka’a biyu Bayan sallama, Sai ayi wuridin suratul kausar (1111) salatin Annabi (1111) . Sai akwanta bacci

Acikin mafarki zakai mafarki d dattijo yazo yacema kaje waje kaxa xakaga min ajjema hadiya. Wannnan aikin aikin kwana daya ne Kuma mujarrabi ne angwadasa yanayi

Munyi Izini ga duk Wanda yayi comment da Salatin Annabi Kuma yayi share zuwa Group Biyar domin yan’uwa su amfana 🙏🙏

Ga Kuma wani Sirrin daga Sayyadi Mai kunfa yakun

Sirrin tsintuwar kudi sirrin tsintuwar kudi sirrin tsintuwar kudi mujarrabun

Ina Wanda suke cewa sun gwada sirrika da yawa kuma har yanzu basu tashiba to Dan Allah kayi wannan sirrin dole zaka fito ka bada lbr gashi babu wahalaryi aikin dukda ba wuridin Tsintuwar Kudi bane Ina nufin ba wuridi bane duk sanda kayi wannan sirrin idan har ka fita saika tsinci kudi jama a duk Wanda yasan sirri to yasan wannan tsohon sirrine kuma tabbas zaiyi aiki ammafa idan kayi shakka to kakaryawa kanka aikin saidai kabawani yayi nayi rantsuwa wannan sirrin mujarrabun ne ko sau daya kagwada kodan katabbatar da abinda muka fada ga bayaninsa anan.

Zaka rubuta wannan hatimin qafa daya akan takarda idan yabushe kayi layada zare kadaura layar akan charbi to duk bayan sallar la Asar zaka zauna kayi wurdin👉 ya ladifu 👈qafa 100 Dari kawai ka gama aikinka amma katabbatarda kasamu sallar to idan kayi wuridin.

kawai saika tashi katafi kabi kan hanya kana zagayawa kamar dawasa zakaga kanayin karo da kudi aqasa kana dauka wani lokacin zaka samu dayawa wani lokacin kasamu kadan amma dai saika samu sannan ku sani iya bayan sallar la’asar ne kawai akeyin aikin kuma mun bada wannan sirrin wuridin Tsintuwar Kudi saboda matsayi irin na annabi Muhammadu S.A.W ne domin mutum bashida abinda zai iya bamu mubashi wannan sirrin da sunan ya biya wannan gaskiya kenan saboda haka kaima katemaki yan uwa

Gamasu neman izinin wannan sirrin to saika turawa yan uwa zuwa wasu gurup 5 a Facebook domin suma su amfana
🙏🙏🙏

Idan baku samu cikakken bayani ba ku shiga Facebook kuyi Searches. Tsintuwar kudi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button