JARUMTA Ko NEMAN SUNA?

Wani Matashi A Najeriya Zai Auri Mata Biyu A Rana Daya.
Matashi Mai Suna Umar Faruk Muhammad Zai Angwace Da Mata Biyu A Rana Guda, Zai Auri Safinat Shuaibu Da Sadiyya Salihu
Za’ayi Daura Auren A Ranar 22 Ga June 2024 Idan Allah Yakaimu
Wane Fata Zakuyi Mashi?




