Inna Lillahi Wa’inna Ilaihi RAJI’UN Gaskiyar Rasuwàr Saratu Gidado Daso

INNA LILLAHI WA’INNA ILLAHIR RAJI’UN Gaskiyar Rasuwàr Saratu Gidado Daso

Mun samu Sanarwa daga kafar watsa Labarai Dake Jahar Kano na tashar Rahma radio Kano cewa.

Yanzu Allah ya yiwa fitacciyar jarumar fina-finan hausa Saratu Gidado rasuwa. Kuma za ayi jana’izarta karfe 4:pm na yamma ranar 9 April 2024.

Allah ya jikanta da rahma yasa ta huta Yaa Hayyu Yaa Qayyum 🤲🤲🤲

Makusancin marigayiya Saratu Gidado yace marigayiyar lafiyarta lau babu wata rashin lafiyar da take yi, lokaci guda ta rasu a yau Talata.

Muna mata Addu’ar Allah ya jikanta da Rahama, idan tamu tazo Allah yasa mu cika da imani.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button