Tarihin Kawu Dan Sarki bbc hausa

Tarihin Kawu Dan Sarki bbc hausa

Tarihin Kawu Dan Sarki kamar yadda kuka sani a kowane tarihi ana farawa daga Gida Makaranta Iyali da kuma Sana’a sawan kudi da dukiya, Dan haka zamu gaya muku cikakken tarihin Kawu Dan Sarki a wannan lokacin harda daukakar da Allah ya bashi wato sirrrin daukaka. Abduljabbar Nasiru Kabara gaskiya bbc hausa.com

Da farko dai an haifi Mawaki Mai lokaci wato Kawu Dan Sarki a jahar kano, sannan ya taso a garin Kano har ya halarci Makarantar firamari da sakan diri duk jahar Kano, bamu da wani labari akan cewa ya kawu dan sarki ya samu damar shiga Makarantar gaba da sakandiri jami’a ko polytechnic.

Tarihin Kawu Dan Sarki kamar yanda kuka sani shi a yanzu yana cikin mawakan da Tauraruwar su ke haskawa a fagen waka, Kuma yanzu yana cikin jerin shahararrun Mawakan Hausa a Masana’antar Kannywood, gashi mawaki ne mai matukar tasiri a wurin shagalin biki, suna, ko gidan gala, yanzu dai yana taka babbar rawa a harkar waka.

An haifi Mawaki Kawu Dan Sarki a ranar 12 ga watan Mayu shekarar 1992 kuma yana da shekaru 30. Kawu Dan Sarki ya shirya wakoki da dama a cikin sana’arsa fiye da yadda ake zato, hakanne yasa zamu kawo muku jerin shahararrun wakokin sa na Musamman.

http://arewafact.com.ng

Muhammad Sule shine asalin sunansa kamar yadda Kawu Dan Sarki aka haife shi a Kano a Arewacin Najeriya kuma a can ya fara sha’awar kiɗa. Ya nada fitattun wakokin In-Gallo da Kina Raina wadanda suka dauki hankulan mutane a shafukan sada zumunta har sukayi sanadin shaharar shi.Bbc Hausa

Kawu Dan Sarki yayi nasarar zama fitaccen jarumin mawakin Hausa tun sanda ya fara fito da wakokinsa ba tare da gajiyawa ba, sannan ya fito da wani sabon salo na yin waka, Wanda hakan ya temaka mai sosai gurin sace zuciyar mutane. Kuma ya girgiza mawaka ta hanyar samar da fitattun wakoki daban-daban ba jinkiri.

Daga Shekarar 2021 Zuwa 2023 A tarihin Kawu Dan Sarki  ya yi wakoki fitattu kamar haka:

Kawu Dan Sarki -In Gallo

Kawu Dan Sarki-Ribar So

Kawu Dan Sarki-Wasa Farin Girki

Kawu Dan Sarki-Sanadin Damuwa

Kawu Dan Sarki-Bani Da Kowa

Kawu Dan Sarki-Soyayyace

Kawu Dan Sarki-Cikon Burina

Kawu Dan Sarki-Sanadinkin Ne

Kawu Dan Sarki-A Duniya Ta

Kawu Dan Sarki-Kina a Raina

Ya kuma fitar da wakoki da dama daga baya.

.Yadda ake gane anci budurwa

Ga masu tambaya kamar: Kawu Dan Sarki Sanadinkine, Kawu Dan Sarki photos, Kawu Dan Sarki Audio, Aina aka haifi Kawu dan sarki, BBC Hausa tarihin Kawu Dan Sarki, Kawu Dan Sarki Kina a Raina, Kawu Dan Sarki 2022, Kawu Dan Sarki Soyayya Kawai, Kawu Dan Sarki 2022 Audio Download, Labarin Kawu Dan Sarki, Kawu Dan Sarki In Gallo Mp3 Download, Kawu Dan Sarki Album Download
Kawu Dan Sarki 2023, Aina aka haifi Kawu dan sarki, Wakokin Kawu Dan Sarki Audio, Kawu Dan Sarki Sai Da ldo, Kawu Dan Sarki photos, Kawu Dan Sarki Kina a Rainahttp://BBC.com

bbchausa, tarihinkawudansarki, lambarkawudansarki, aina aka haifi kawu dan sarki,

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button