CIKAKKEN TARIHIN UMMI RAHAB | UMMI RAHAB DA LILIN BABA | UMMI RAHAB DA ZANGO UMMI RAHAB BIOGRAPHY NOTHERNWIKI

CIKAKKEN TARIHIN UMMI RAHAB | UMMI RAHAB DA LILIN BABA | UMMI RAHAB DA ZANGO UMMI RAHAB BIOGRAPHY NOTHERNWIKI…

WACECE UMMI RAHAB

Cikakken Tarihin Ummi Rahab: Rahab salim wacce akafi sani da ummi rahab ta kasance fitacciyar jaruma a masana’antar shirya fana-finai na Hausa wato kannywood wanda yake arewacin Nigeria (NorthernWiki)

HAIHUWAR UMMI RAHAB

Ya kamata kusan an haifi jarumar ne a shekarar dubu biyu da hudu (2004)
a cikin garin Kaduna inda tayi karunta na matakin primary dakuma matakin gabada primary Wato secondary school cikin garin Kaduna. Wannan shine karshen matakin karatun Ummi Rahab, Domin kuwa har
izuwa yanzu jarumar bata cigaba da karatunta na gaba da secondary ba gashi har tayi aure da mawaki lilin baba.

Duba Yawan Kudin Ali Nuhu A Shekarar 2023

TARIHIN UMMI RAHAB HAUSA FILM DA FARA FITOWA A FIM

Rahab salim wacce kukafi sani da Ummi Rahab takasance daya daga cikin jarumai dasuka fara shiri a kananan shekaru a cikin masana’antar kannywood. Jarumar Kannywood Ummi Rahab ta samu karbuwa wato farin jini da kuma sanuwane a shirinta na farko wacce akaiwa laqabi da “Kinzamo Takwara Ummi”.

Ummi Rahab dai ta samu nasarar fitowa a shirin ne tareda manyan jarumai kamarsu Adam a Zango, Jamila Umar Nagudu, Hadiza Mohammed Saima dadai sauransu Inda ta taka muhimmuyar rawa a duk da shine shirinta na farko.

AUREN UMMI RAHAB DA LILIN BABA

Jarumar kannywood kuma amarya Ummi Rahab ta saki zafafan hotunanta tare da angonta/miji Lilin Baba · Ummi ta kuma saki wasu zantuka da kalaman soyayya

UMMI RAHAB DAINA FITOWA A FIM
Bayan fitowa a wannan shirin ne da yan wasu shekaru kuma Jarumar ta dakatar dayin shiri sabida cigaba da karatunta. Amma kuma dawowarta masana’antar Kannywood a shekarar 2020 yayi matikar Jan hankalin Al’umma fiye da yadda ake tunani inda tasamu daruruwan masoya a shafukanta na Instagram cikin karamin lokaci.

Sannan kuma Jarumar taja hankalin al’umma ne da wasu hotunanta wadanda ta wallafa a shekarar 2020 wadanda suke Nuna cikarta shekara 18 da haihuwa inda a lokacin ne kuma take taya kanta murnar
kammala karatunta na matakin secondary.

Abun farin ciki a farkon shekarar 2021 tafito a shiri me dogon Zango
(wato series movie) me suna “Farin Wata” Wanda ya kara haska tauraruwarta Tareda Sabuwar Jaruma aknan bamenda da kuma *Jarumi Adam a Zango, *Jarumi abdul Babulaye dadai sauransu bayan yin shiri a masana’antar kannywood Ummi Rahab tasha fitowa a bidiyon wakoki tareda mawaka da dama domin kuwa hadda mai gidanta *Adam a Zango, sai irinsu *Sammani AA *Lilin baba dadai sauransu. Wadda hakan ya kara taimakawa haskakawar taurarinta.

SHIRIN FIM NA HADAKA

Anan bangaren Jarumar ta fito a Fina-finai da dama tare da
jarumai manya da kanana daga areawacin Nigeria duk a masana,antar kannywood kamar irin su:

*Jarumi adam a zango
*Jarumi kuma mawaki wato lilin baba
*Jaruma Azima gidan badamasi
*Jarumi Abdul m shareef
*Jaruma hadiza Mohammad Saima
*Jaruma jamila umar nagudu
Dadai sauransu

Takaitaccen Tarihin Ummi Rahab

Jaruma Ummi Rahab na daya daga cikin yan mata masu kananan shekaru a masana’antar kannywood kuma ana tunanin tafi kowacce kyawu kafin tayi aure wato auren ummi rahab da lilin baba a shekarar 2022. Jaruma Ummi Rahab ta fara harkan fim tun tana kasa da shekaru goma domin kuwa idan zaku tuna itace karamar yarinyar nan ta film din kin zamo takwara (Ummi).

Jarumin kannywood (ADAM A ZANGO) shine ya shigar da
ita cikin masana’antar fim a wancan lokacin. Inda aka fara haskata a fim din jarumin mai suna “Kin Zamo Takwara Ummi “

Cikakken tarihin ummi rahab gashi a takaice

  • ASALIN SUNA : Rahab salim, Ummi Rahab
  • SHEKARU DA AKA HAIFETA : 2004
  • AIKI : Jarumar Fim Din Hausa
  • AURE : Tayi Da Lilin Baba
  • GARI : Kaduna
  • KASA : Nigeria

A yanzu dai kun samu amsar wadannan tambayoyi:

Auren ummi rahab, biography, Tarihin, tarihin ummi rahab, Cikakken tarihin Ummi Rahab, tarihin ummi rahab hausa film, ummi rahab biography, ummi rahab da lilin baba, ummi rahab da zango, tarihin ummi rahab da adam a zango, wacece ummi rahab, Ummi Rahab Actress

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button