Sirrin Bismillah Don Mallaka Da Sirrin Bismillah Don Biyan Buƙata 3

Sirrin Bismillah Na Samun Kudi Ko Sirrin Bismillah Don Mallaka da Sauransu

Sirrin Bismillah Don Mallaka: Wannan sirri Mai al’barka na taba in bayanin sa a baya Kuma alhamdulillahi Yan wuwa dayawa sun Kira sunyi godiya don sun Sami biyan bukata, Amma ta ɓangaren buyan buƙata sukayi amfani dashi ba wurin mallaka ba( na gaba shine Sirrin Bismillah Don Mallaka), shi ne nace Bari mu maimaita domin yan wuwa su amfana mussamman yanzu Halinda ake ciki na rashin kudi, insha allahu duk Wanda ya jarraba zaiga yadda zai dinga samun kudi alfarmar annabi saw, sannan sirrin Mai Sauki ne,

Bismillah ce kawai ake karantawa kafa dubu uku 3000 a tsakanin sallar magariba da isha’i ake sirrin, Amma duk lokacin da aka gama sallar magariba ba a son ayi magana da kowa har sai angama aikin, wlh Yan uwa ku jarraba wannan sirrin,

Mai bukatar izninsa kayi comment da salatin annabi s a w share zuwa group 3

Sakon Masu Wannan Website na Arewafact. Muna sanar daku cewa wannan Sirrikan ba namu bane. Kuma saboda temako ne yasa muka nemo muku Sirrin Bismillah. Dan haka idan kuna son yin amfani da kowane sirri a cikin su sai kuyi abunda akace a matsayin izinin aikin kafin ku aikata. Allah ya biya muku bukatun ku ameen.

Sirrin Bismillah Na Mallaka: Ana samun wannan ciyawar da ake kiaranta da suna kayar rakumi sai adake ta sosai sannan sai azuba a cikin ruwa sai a samo kudi Naira 1000 ko Kuma 500 a saka a cikin wannan ruwan sai abarshi yayi kamar wuni daya 1 sai azo ayi Bismillah ayi niyar mallakar wacce akeso sai aje abata wannan kudin bayan kudin ta bushe.

Wallahi HHhh dan Allah wanda yake son mallakar buduruwar sa ko Wanda yake kokonton buruwarsa tana kula wasu samari ya bata wannan kudin da ta amsa angama sai ka tausaya mata yadda zata dinga bibiyarka kamar kare sannan ba zata taba kula wasu samari ba bayan kai kadai.

Bamu bada wannan sirrin da a yudari yar mutane ba sannan bamu bada izini ga wanda yake da niyar lalatar yar mutane ba sai Wanda yake da niyar aure kawai.

Mai neman izini yayiwa annabi salati 10 sannan ayi share zuwa group 3

Sirrin Bismillah Don Mallaka Amma Anan za kuyi amfani dashi ne Don Biyan Buƙata Da, Samun Budu Da Kuma Fita Daga Kuncin Rayuwa Bi Izinin Allah.

السلام عليكم ورحمة الله وبركاته يا اخوان
اللهم صلي وسلم على نبينا محمد وعلى اله وصحبه اجمعين 🤲🤲

Wanda harkokinsa suka tsaya, cak kasuwa babu, ciniki gida babu abinci, duk abun da aka taba ba a ganin haske da IKON ALLAH wannan Sirrin Bismillah Don Biyan Buƙata idan aka yi shi da ikhlasi ana, samun haske.

Da yawan mutane suna fama da wannan katuwar matsala gurin tsayawar harkokin kasuwanci, kamar lalacewar harkoki, Saboda wani duk yawan abun da za a bashi a duniyar nan da sunan jari, Ko ya juya na kudi sai sun narke. Don haka in Sha Allahu wannan sirrin bismillah idan an yi shi ALLAH yana kawo sauki.

Sirrin Bismillah Don Mallaka shine Sirrin Bismillah na gaba

GA YADDA AKE YIN WANNAN SIRRIN BISMILLAH MAI ALBARKA KAMAR HAKA.

Ana farawa ne ranar juma’a za a rubuta 👉بسم الله الرحمن الرحيم

(Bismillahirrah Manirrahim)

Ana rubutawa adadin mursalai wato kafa (313) daga nan sai a wanke rubutun, a ajiye bayan sallar la’asar sai a dakko rubutun ayi bismillah a shanye, sai a zauna Kuma, ayi wuridinta adadin mursalai din dai wato kafa (313) daga nan kuma

Sai wata juma’ar mai zuwa sannan za ayi iri haka, juma’a uku a jere ake yin wannan sirrin bismillah wallahi dan’uwa ko asiri akayi maka, aka jefi kasuwarka komai naka, ya lalace da yaddar ALLAH aka yi, wannan Sirrin Bismillah Don Biyan Buƙata ALLAH yana kawo sauki, da waraka gun samun biyan buƙata.

Komai yana komawa fiye da yadda yake a can baya in Sha Allahu. Wannan sirrin mujarrabun ne, Kuma wallahi duk mai matsalar kasuwa, ko kuncin rayuwa da talauci, yayi aikin ALLAH yana kawo sauki sosai. In Sha Allahu.

ALLAH ya baku ikon yin Sirrin Bismillah Don Biyan Buƙata. 🤲 IZINI AYIWA ANNABI SALATI AYI SHARE DA LIKE.

SIRRIN BISMILLAH Gameda maganin sammu wato lalata kowane irin sihri da kuma kambun baka San Nan dafa’ine Mai karfin gaske insha allahu Ana karanta
بسم الله الرحمن الرحيم
BISMILLAH har karshen ta Kafa 786 Bayan ankammala ayi addu,a Kullum ayi haka har tsawon kwana 7 to wallahi komin karfin sihri ko jifa ko kambun baka zai lalace Nan take idan kuma bakada sihirin ajikinka to Sirrin zaizama maka dafa’i sosai a tare dakai in sha allahu. izininsa ayiwa Annabi SALATI S A W.

Danna Ka Karanta 👉Wuridin Tsintuwar Kudi 2024 Tsintuwar kudi ga masu neman sirrin Tsintuwa

Danna Ka Karanta 👉Wuridin Kudi Nan Take Mujarrabun 2 Da Wuridin ya ladifu

Danna Ka Karanta 👉Addu’ar Samun Nasara ko Rinjaye Da Sirrin Samun Nasara 2024 Sirrin Bismillah Don Mallaka

SIRRIN NEMAN KUDI DA ARZIKI

Wanda yakeso Allah ya buda mashi ya bashi kudi to gawani bubban sirri dan
temakawa masoya Annabi s,a,w ga yanda akeyinta

Ana karanta wannan sirrinne safe da yamma amma sharadin sirrin kada kariki
adadi daya kullun shizakayi zaka rinka canza adadine “” Misali idan dasafe kayi kafa 50 da yamma sai kayi 60 ko 70 Ga sirrin.

BISMILLAHI RAHMANI RAHIMI YA AZIZU ” YA WAHABU “ YA WADUDU”
ALLAHUMMA IGFIRLI WAR HAMNI WA AFINI WAR ZUQQUNI

Wallahi indai kanayi kullun Allah zai canza rayuwanka zai buda maka hanyoyin samun kudi insha Allah[2] Sirri nabiyu shikuma dan neman[2] Sirri nabiyu shikuma dan neman kariya daga dukkan sharrin mutune ko aljanndaga dukkan sharrin mutune ko aljannu ko musifa ko balai ko hadari ga yanda akeyinta

Idan kabiyata Kafa uku dasafe Allah zai kiyayeka har yazuwa safiyan gobe insha
Allah amma sharadinta duk kafa daya
inzaka biya sai kahadata da Bismillah

BISMILLAHI RAHMANI RAHIMI, YA LADIFU “” YA HAFIZU “” YA MANIU “” YA SATTARU

Amma zaka iya yin laya dashi ko
karubuta kasha amma idan laya ko shane
zakayi ana rubutawa kafa sabainne 70
Indai kanayi Allah zai kiyayeka dukkan sharrin masu sharri. Allah ka anfanar damu kuma Allah kasaukar da ijaba kabiya bukatu

SIRRIN BISMILLAH

Gameda maganin sammu wato lalata kowane irin sihri da kuma kambun baka San Nan dafa’ine Mai karfin gaske insha allahu Ana karanta

بسم الله الرحمن الرحيم

BISMILLAH har karshen ta Kafa 786 Bayan ankammala ayi addu,a Kullum ayi haka har tsawon kwana 7 to wallahi komin karfin sihri ko jifa ko kambun baka zai lalace Nan take idan kuma bakada sihirin ajikinka to Sirrin zaizama maka dafa’i sosai atare dakai. insha allahu izininsa ayiwa Annabi SALATI S A W aturawa Yan uwa suma su amfana

Sirrin Bismillah don mallaka, Sirrin Bismillah Na Mallaka, Sirrin, Bismillah, sirrin bismillah don biyan bukata, Sirrin Bismillah, mallaka da bismillah,

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button