Kamal Aboki Kamar Yasan A Tafiyar Zai Mutu Yake Fadan Wannan Maganar BBC hausa Labaran yau

Kamal Aboki Kamar Yasan A Tafiyar Zai Mutu Yake Fadan Wannan Maganar BBC hausa Labaran yau

Bazan manta wannan ranar ba, Kamal Aboki yace dani oga bari nayi maka hoto, zan ajiye tarihin nayi tafiya da kai zuwa Maiduguri, cikin hukuncin Allah ashe hoton ne zai zama tarihin Ka, Allah yayi maka Rahma Kamal,

Domin Kamal ba dan barkwanci bane kawai, mutum ne mai hankali nutsuwa da girmama mutane, Allah ya sani bansan wani aibun Kamal da zan iya fada a duniya ba,

KARANTA SABON LABARI https://arewafact.com.ng/kannywood-ta-shiga-alhinin-rasuwar-jarumin-barkwanci-kamal-aboki/

Wannan tasa dole muji zafin mutuwarsa, amma duk son da muke masa Allah yana masa wanda yafi namu, shi yasa ya kirashi zuwa gare shi.

Kamal Aboki Kamar Yasan A Tafiyar Zai Mutu Yake Fadan Wannan Maganar

Allah ya gafarta masa yasa aljanna makomarsa. Ku cigaba da shigowa shafin nan Domin samun shirye’shiryenmu Kullum zamu dunga kawo muku Cikakkun Labarai da bincike zurfafa Sirrin Android, Films, wakokin Hausa, da dai Sauransu duk a arewafact.com.ng Mai aiki tamkar bbc.com

BBC hausa Labaran yau
BBC hausa Labaran yau

BBC hausa Labaran yau, Kamal aboki comedy, kamal aboki ya rasu, rasuwar Kamal aboki,

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button