BBC HAUSA LABARAN YAU : Gaskiya dangane da batun musulunta Cristiano Ronaldo

BBC HAUSA Labarin gaskiya dangane da batun musulunta Cristiano Ronaldo, Abinda keta yawo a kafar sadarwa Musamman Facebook da Kuma WhatsApp, Dan Haka yanzu za kuji gaskiyar labari. kamar yadda muka samo rahoton Jaridun kwallo.

Da farko dai wannan labarin bai inganta ba, wato ma’ana Dan wasan kwallon kafa Cristiano Ronaldo Bai musulunta ba kamar yadda wasu suketa yada hoton sa a dakin ka’ba yana ibada, kamar yadda kuke gani a hoton.

BBC HAUSA LABARAN YAU
BBC HAUSA LABARAN YAU

Abunda ya tabbata akan labarin Wannan gwarzon dan wasan kwallon kafa Cristiano Ronaldo shine, tabbas saudiya ta amince yaje kasarta da budurwarsa wacce bai aura ba, Kuma suyi zaman mata da miji a kasar ta saudaya.

Sirrin Aure Yadda Ake fyade : Kato Ya Shiga Gidan Yarinya Mai Shekara 20, Ya Yi Mata Fyade A Gaban Jaririnta Mai Shekara 1 BBC hausa. BBC HAUSA LABARAN YAU

Wannan bai dace ba a Musulinci Amma shuwagabanni ko muce mahukunta na Kasar sun amince da Wannan akan gwarzon dan kwallo Cristiano Ronaldo, dan haka wannan shine abunda muka sani akan wannan zance.

Ku cigaba da shigowa shafin nan Domin samun shirye’shiryenmu Kullum zamu dunga kawo muku Cikakkun Labarai da bincike zurfafa na sirrin Android, wakokin Hausa, da dai Sauransu duk a arewafact.com.ng Mai aiki tamkar bbc.com ko bbc hausa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button