Maganin Istimna’i 2024 Ko Ingantaccen Maganin Istimna’i Na Gargajiya

Ingantaccen Maganin Istimna’i 2024 Ko Maganin Istimna’i Na Gargajiya

Ingantaccen Maganin Istimna’i 2024: Yadda zaka samu sauki daga cutar istimna’i ta yadda zaka daina da kuma yadda zaka magance matsalar ba tare da bata lokaci ba wato cikin sauki wannan maganin Istimna’i yana aiki sosai saboda haka a tsaya a karanta a natse don ku amfana

Cikakken Bayani Akan Maganin Istimna’i 2024

Maganin Istimna’i ne wanda aka jarraba yana aiki dari bisa dari sannan ku sani wannan maganin da zamu baku anan babu irinsa gaskiya, kuma kafin kasan maganin istimna’i dole ya kamata kasan wasu abubuwa game da istimna’i kamar illolin istimna’i wanda ta hakan ne ka dai zaku iya kiyayewa da magance wannan matsalar cikin sauki.

Abu na farko dai ya kamata kusan menene shi istimna’i gaba daya wanda a turance ake kira (masturbation) wato abunda mutane ke yin amfani da hannu domin gamsar da kai, Musamman maza ku sani wannan bala’i ne wanda ya mamaye samarin mu a yanzu haka don ana samun wasu masu aikata istimna’i har cikin ma’aurata zaka samu mutum yana da aure amma kuma yana aikata wannan mumunan aikin, Gashi kuma hakan ya samun asali ne sakamakon yana yi tun kafin yayi aure

Kafin muyi bayani akan Maganin Istimna’i ya kamata muyi karin bayani akan Istimna’i ana kiranshi zinar hannu saboda mutum yana aikatawa ne ta hanyar ya rika wasa da azzakarin sa har ya gamsar da kansa, wato ya fitar da maniyi wanda hakan shine zai bashi damar yaji dadi kamar yayi jima’i to amma saidai yin hakan kuma hatsari ne mai girma.

Ga wani maganin Istimna’i Mai kyau

ISTIMNA’I

IN KAJI KUNYAR NEMAN MAGANI
CUTA BAZA TAJI KUNYAR NAKASA KA BA

CUTAR ISTIMNAI KAMAR KO WACE CUTA CE KAR KA BOYE KANKA WAJEN NEMAN MAGANIN TA

1-ISTIMNA’I NA HANA MITUM JIN AINIHIN DADIN JIMA’I

2-WANDA MATSALAR ISTIMNAI TA RATSASHI BAYA IYA GAMSUWA BAYA IYA GAMSARWA

3-CUTAR DA ISTIMNAI KE HAIFARWA NA MIJI DA WURI ITACE QANQANCEWAR GABA DA SAURIN INZALI

4-ISTIMNAI NA QUNE SANADARIN DAKE SA TARUWAR MANIYI AJIKI

5-ISTIMNAI NA HANA HAIHUWA
DAN YAKAN KASHE QWAYOYIN HALITTA

6-DUK WANDA ISTIMNA’I YA RATSA SHI MATAR SHI BAZA TA IYA BIYA MISHI BUQATA BA
DUK LOKACIN DA YAKE JIMA’I DA ITA SAI ZUCIYAR SHI TA KAWO MISHI TUNANIN WATA DAYA GANI A TITI KO A WAJEN BIKI KO WANI HOTON TSIRAICI KO ABIDIYON TSIRAICI

7-DUK KYAN MAGANIN QARFIN MAZA IN KA SHA BAZAI MAKA AIKI BA IN KANA DA MATSALAR ISTIMNAI

8-DUK KYAN MAGANIN SANYI IN KASHA BAZAI MAKA AIKI BA IN KANA DA MATSALAR ISTIMNAI

9-MUNA A
NA’IBAWA KUSA DA YAN KATAKO KANO UNGUWAR MAAZU BYE PASS KADUNA

08038467878
KIRA KO WHATSAPP

Danna Ka karanta 👉Abincin Da Ke Kashe Maniyyin Da Ya Kamata Maza Su Guji Ci A Koda Yaushe

Matsalolin Da istimna’i Yake Haifar Wa Mutumin Da Yake Aikatashi

A wannan gabar ana samun wasu mutane wadan da suke ikirarin cewa Istimna’i yana da amfani kamar likitoci wanda wannan kwata kwata karya ce. (Koda yake ance fahimta fuska) saboda kuwa Istimna’i a Addinance ma babu kyau kuma duk abunda addininka ya hanaka dole idan kai bincike zaka ga akoi illoli sosai saboda hanin da aka maka wannan ya sanya wasu kullum mutane suke bibiyar wanda zai halatta musu Istimna’i saboda suci gaba da aiwatar wa wanda sai sunyi nisa aciki zasu zo su fara ganin illolinshi yana bayyana musu kara’ra a fili daga nan ne kuma hakan zai sanya suyi dana sanin aikatawa tun farko.

Ga wasu daga cikin abubuwan da Istimna’i ke haifar wa ga masu yin shi wanda kuwa koda baka ganshi yanzu ba zaka ganshi nan gaba muddin baka dena wannan ka zantar ba. A shawarce ka daina ka kuma nemi Maganin Istimna’i.

Danna ka karanta 👉kalaman soyayya masu kwantar da hankali 2024 Kalaman Soyayya Masu Zafi

Matsalolin Istimna’i Guda Bakwai

 • Ciwon jiki
 • Rage karfin ido
 • Lalata azzakari
 • Kankancewa gaba
 • lalata maran namiji
 • Saurin Kawo maniyi
 • Lalata kwayar halitta

Ciwon jiki: Idan ka kana aikata istimna’i to kullum da safe zakaji kamar and dakeka idan ka kwanta barci ba kason ka tashi saboda za kaji kasala sosai kuma wannan yana faruwa ne sakamakon istimna’i da kakeyi na Lokaci zuwa Lokaci. A shawarce ka nemi Maganin Istimna’i.

Rage karfin ido: Wannan haka yake ba shakka likitoci sun tabbatar da cewa istimna’i yana haifar da matsalar gani tun kana karami zaka bukaci aiki da eyeglass saboda yawan aikata istimna’i wanda ya lalata maka kwayar ido.

Lalata azzakari: Abune mai sauki ya kashe maka gaba completely kuma ta yadda haka kawai zakaji gabanka yana fidda ruwa ba tare da sha’awa ba, sannan bazai rika tashi ba koda kuwa ace sha’awarka ta motsa, Ballantana kayi abunda ya kamata ga matar ka. Sai kayi saurin nemo Maganin Rabuwa Da Istimna’i

Kankancewa gaba: Tabba yana iya lalata maka azzakari wanda hakan zai sa azzakarinka ya kankance koda kuwa kana bukatar yin jima’i azzakarin kuma bazai tashi ba sannan koda ya tashi to ba zai dade a mike ba saboda ka saba masa da istimna’i.

lalata maran namiji: Wato anan Istimna’i zai sanya maka matsalolin mara kamar yoyon fitsari da fitsari mai zafi sannan zai tara maka mataccen maniyyi a mararka. ta yanda dole sai ka nemi Maganin Istimna’i

Danna ka karanta 👉Yadda ake sa Budurwa dariya Da labaran ban dariya na masoya 2023/2024

Saurin Kawo maniyi: To wannan kuma yana faruwa ne a lokacin da zaka yi jima’i bayan kayi aure da zaran ka fara nan take zakaji har ka kawo ko kadan bazaka gamsar da iyalinka ba sannan kuma ruwan maniyyin da zai fito bashida karfi ballan tana ta samu ciki.

Lalata kwayar halitta: wato anan zai iya hanaka haifuwa koda kuwa ace ka aikata istimna’i ne a lokacin da kake yaro to idan kazo kayi aure istimna’i zai hanaka haifuwa kwatakwata saboda zaka gamu da matsalar Low Sperm wanda kuma wannan zai sanya ruwan maniyyinka zaiyi kadan bazai kaiga shiga mahaifa ba har a samu ciki.

A takaice wadannan kawai sune muka kawo saboda sune zasu iya bayyana maka cikin sauki amma kuma akwai wasu abubuwan da yawa wadanda Istimna’i zai iya haifar maka a rayuwarka. Sai ku kiyaye sannan idan ka taba yi ka nemi Maganin Istimna’i Yanzu

Don haka maganin Istimna’i na farko shine gujewa wannan mummunar aiki wanda yake barazana ga rayuwarka saboda zata iya hanaka haifuwa koda kuwa kayi aure.

Hukuncin istimna’i a Musulunci 2024

Hukuncin istimna’i a Musulunci wannan ana kiranshi da zinan hannu saboda mutum zai rika wasa ne da azzakarinsa da kuma farjinta saboda yana son ya samu gamsuwa ta hanyar fitar da maniyyi wanda fitan maniyyi din shine zaisa mutum yaji dadi sannan yaji baya bukatar mace saboda ya riga ya fitar da sha’awar dake jikinsa.

Kamar yanda bincike ya nuna masu aikata Istimna’i sukanyi amfani da abubuwa da yawa wurin ganin cewa sun fiddo maniyyi saboda jin dadinsu misali:

 • Sabulu
 • Device na Istimna’i
 • kallon fina finan batsa
 • Zira siririn roba a cikin gaba
 • Wasu kuma kallon hotuna batsa

Wadannan sune kadan daga cikin kayan aiki ko muce abubuwan da ke taimakawa masu Istimna’i domin gamsar da kansu,

Hukuncin istimna’i a Musulunci haramun ne saboda Allah yace bashi halatta ka biyawa kanka bukata ba idan bata hanyar aure ba ko kuma ta hanyar kuyanga a lokacin bayi kenan.

Maganin Istimna’i Na Gargajiya Da Bature 2024

Domin magance matsalar Istimna’i wato samun Maganin Istimna’i dole sai ka daina aikata shi, wannan shine matakin farko idan har baka daina shi ba to babu wani chanjin da zaka gani, kuma ga hanyoyin da zaka bi domin daina aikata Istimna’i cikin sauki.

 • Ka rika yin sallah akan lokaci.
 • Ka rika azumi idan da hali sannan ka samu abunda zaka rika shagala dashi koda aiki ne.
 • Ka daina kallon duk abunda kasan zai iya motsa maka da sha’awa.
 • Ka daina barci kai kadai a daki, sannan ya kasance ka daina kasancewa kai kadai a daki ko wani boyayyan wuri.

Insha Allah idan kayi amfani da Waɗannan  abubuwan da zaka dunga gabatarwa domin kaucewa wannan mummunar abun don kuwa idan baka daina Istimna’i ba maganin bazaiyi aiki ba.

Maganin Istimna’i Mai Kyau

Ya Kamata ka sani cewa babu sahihin maganin Istimna’i saboda haka yawanci za kaga mutane suna tallar maganin istimna’i  kala’kala wanda yawanci wadannan magunguna bazasu kashe Illar da istimna’i ya maka ba abu mafi kyau shine ka daina shi bayan ka daina sai kabi wadannan matakan kamar haka.

Ka rika cin abinci irin wanda bashida maiko.

Ka rika shan kankana kullum wannan shine babba kullum kafin ka kwanta kasha kankana.

Ka rika motsa jikinka kamar da safe kullum sai ka daina zama da kasala

Ga wani hadi shima yana aiki dari bisa dari sa idai kuma yana bukatar dagewa domin samun abubuwan hadin nashi.

Ka nemo Nonon saniya wato (madara)

Saffron (Crocus sativus) wannan kuma shi a yaren indianci ne wani abune da ake samunshi akan wata flower.

Idan ka samo sai ka daka Saffron sannan ka tankade shi, sai kuma ka zubashi cikin Nonon saniya daganan ka rika sha kullum idan zaka kwanta barci insha Allah za’a dace.

idan akwai abinda mutum bai fahimta ba ko kuma yana neman karin bayani zaku iya tuntubarmu Mai Maganin Istimna’i a shafinshi na whatsapp 08129986028 kai tsaye ku rubuta masa matsalarku

Kunga yanzu mu kawo muku cikakken bayani akan Waɗannan tambayoyin:- Maganin Istimna’i, Ingantaccen Maganin Istimna’i, Maganin Istimna’i 2024, maganin istimna’i na gargajiya, Maganin Rabuwa Da Istimna’i, maganin istimna’i na gargajiya, Maganin rabuwa da istimna i na musulunci, Maganin rabuwa da istimna i na bature, waraka daga istimna’i, Hada maganin istimna i, asalin maganin istimna’i, maganin istimna’i a musulunci, Maganin istimna i fisabilillah, hukuncin istimna’i a musulunci, illolin istimna’i ga mata,

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button