Yan Bìñďìģà Sun Sácé Mahaifiyar Mawaƙi Rarara A Garin Kahutu Dáke Ƙaramar Hukumar Dánja, Jihar Katsina A Darén Jiya Al-hamis
YANZU-YANZU: ‘Yan Bìñďìģà Sun Sácé Mahaifiyar Mawaƙi Rarara A Garin Kahutu Dáke Ƙaramar Hukumar Dánja, Jihar Katsina A Darén Jiya Al-hamis.
Kwamishinan tsaro na jihar Katsina, Nasiru Mu’azu ya ce waɗanda suka sace mahaifiyar Dauda Kahutu Rarara sun yi hakan ta hanyar bi ta bayan gida, inda suka sace ta ba tare da jami’an da ke tsaron gidan sun sani ba.
Allah Ya Kubutar Da Ita Cikin Aminci.