Tarihin Kamal Aboki Da Rasuwar Sa A Shekarar 2023

Tarihin Kamal Aboki Da Rasuwar Da A Shekarar 2023, Yanzu dai zamu bayyana muku tarihin shi, Sunan da na gaskiya shine Kamal Iliyasu, Kamal Aboki an haife shine a shakarar 1997 Amma Kuma ya Kamal ya rasu a shekarar 2023 muna fatan Allah ya jikanshi.

Tarihin Kamal Aboki Da Rasuwar Da A Shekarar 2023, Yanzu dai zamu bayyana muku tarihin shi, Sunan da na gaskiya shine Kamal Iliyasu, Kamal Aboki an haife shine a shakarar 1997 Amma Kuma ya Kamal ya rasu a shekarar 2023 muna fatan Allah ya jikanshi.

Tarihin Kamal Aboki
Tarihin Kamal Aboki

Kamal Iliyasu wanda aka fi sani da Kamal Aboki, ya kasance Ɗan wasan barkwanci ne fitacce Wanda kusan lungu da sakon kasar Hausa Arewa an sanshi, Kuma Kamal jarumin Tiktok ne, duk da cewa baj dade da fara wasan barkwanci a shafin Tik-Tok ba kamar na YouTube.

Tarihin Kamal Aboki ba zai fadu ba dole sai an bayyana kafar sadarwa ta YouTube, Domin kuwa a wannan kaface yayi fice fiye da tunani sakamakon kafar YouTube itace ta biyu a duniya inda akagi Neman bayanai da samun nishadi.

Sannan Kuma itace ta daya wurin kawo videos kala da kala, Allah Sarki Rayuwa duk muna cikin Tarihin Kamal Aboki ne, Kafar sadarwa ta Instagram itace kafa ta farko da kamal aboki ya fara yin Shirin wasan comedy ko muce barkwanci.

Tarihin Kamal Aboki
Tarihin Kamal Aboki

A Tarihin Kamal Aboki, yafara daga Instagram sai YouTube daga nan sai kuma tik tok Wanda a yanzu kafin Rasuwar Kamal Aboki ya kasance Yana sharafi, Amma sai kuma rai yai halinshi inda mutuwa ta dauke jarumi Kamal aboki,

Tabbas Masana’antar Kannywood tayi rashin Jarumi sannan Kuma Masoya munyi rashin haxikin mutum mai hakuri da Wasa da dariya kamar yadda ya shahara a wannan bangaren. ( tarihin Kamal Aboki).

Akwai inda ban fadaba ba wai kuma na manta bane sai dai kawai ko na fada ko ban fada ba kunsan a Tarihin Kamal Aboki ya Kuma shahara a kafar sadarwa ta Facebook, wacce tafi samun maziyarta a talaka da Mai kudi.

Tarihin Kamal Aboki
Tarihin Kamal Aboki

Tarihin Kamal Aboki an haife shine a jihar Borno daga a Maiduguri sannan Kuma Kamal ya rasu a hanyar sa ta dawowa Kano daga Maiduguri yaci karo da mummunan hadari.

Wannan shine tarihin Kamal Aboki Wanda muka samu bayan munyi bincike akanshi. Allah yajikan shi da rahma yasa ya huta.

Tarihin Kamal Aboki

Cikakken Suna Kamal Iliyasu

Lakabi Kamal Aboki

Shekaru 26

Jihar asal jihar Borno

Ƙasar Najeriya

Ma’aikacin barkwanci

Dangantaka Single

Mutuwa 16 ga Janairu, 2023

Shekaru Aiki 3 shekaru – 2023

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button