Yadda Ake ciki bayan da Dan gwamna Borno Zulum ya laifin aikata ki$an kai a indiya

WATA SABUWA: Jami’an tsaro a Kasar India sun kama Umar babban dan Gwamnan jihar Borno Babagana Zulum bisa laifin aikata ki$an kai

Kamar yadda bayanai suka nuna, Umar ya tafi gidan iskanci ne (night club) a inda yake a India, sai rikici ya shiga tsakaninsa da wani abokinsa dan iska, Umar ya fasa kwalba ya soka masa wanda hakan yayi sanadin mutuwarsa.

Ance Gwamna Zulum ya shafe wasu kwanaki masu yawa a Kasar India yana ta bi ko zai samu kubutar da dan nasa amma abin yaci tura, haka ya hakura ya dawo kwana biyu da suka wuce, saboda India ba Nigeria bane.

Gaskiya na tausaya wa Gwamna Zulum, dansa Umar bai yi halin Ubansa ba, dan da ka haifa komin lalacewarsa yana nan a matsayin dan ka, kuma dole akwai soyayya a tsakani, gashi yanzu watakila ya rabu da dansa kenan har abada.

Yawanci haka yaran manyan Kasarnan suke musamman wadanda aka turasu karatu Kasashen waje, anan suke lalacewa.

Allah Ya kiyaye.

  • Datti Assalafi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button