Tallafin Azumi: Na Kyautar Zunzurutun Kudi Miliyan 10 Ga Talakawa 500

Tallafin Azumi: Na Kyautar Zunzurutun Kudi Miliyan 10 Ga Mutane 500

GWANIN SHA’AWA: Matashin attajiri ya bada kyautar zunzurutun Kudi Naira miliyan goma miliyan 10, ga mutane 500 inda kowa ya samu dubu 20k.

Matashin mai suna Alhaji Fahad Dankabo ɗa a wajen Jarman Kano Dankabo, yayi wannan rabon ne jiya a karamar hukumar Kabo dake jihar Kano.

A cewar sa yayi wannan rabon kudin ne, domin rage radadin da ake fama dashi a wannan ƙasa. kuma yana fatan sauran mutane masu kudi suyi abunda yayi domin samun lada mai yawa

Labari Daga Musa M Haruna Kabo

Ga Wata Garabasa Wacce Muka Tabbatar Da Ita

Kuma yanzu haka un fara mining fa ku zo ku fara don samun abunda Wannan mutumin ya samu Kuma yayi withdrawal $67 ranar 12 ga Watan March 2024. ga hoton shaida Nan👇

Ga Masu Son Amfana da wannan garabasa Danna blue rubutu domin shiga Amma ta telegram ake shiga.👉 https://t.me/avagoldcoin_bot?start=64541cf6fdcf2925e84d

Idan baku da telegram kuje kuyi download dinsa domin kar ayi babu ku.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button