Sai Da Na Auri G-Presh Na Gane Cewa Ba Nàmìjì Ba Ñe A Zamantakewar Aure, Cewar Sayyada Sadiya Haruna.

Sadiya ta ce duka dawauniyar aurensu da G-Presh ita ta dauki nauyi ciki har da gidan da suka zauna.

Kuma koda kuɗi ba ta taba tsammanin za ta auri G-Presh ba domin yaro karami ta ɗauke shi.

Ma su karatu me za ku ce?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button