Nafi Adam A Zango Yawan Aure Ga Adadin Su Amma Karku Zageni

“Surutun da jama’a ke yiwa Adam A Zango na cewa yana da Auri saki, dan basu san yawan Aure na bane, domin zan iya finshi ma da Aure ɗaya ko shi ya fini.

Bazan faɗi adadin Auren da nai a rayuwa ta ba, domin nan da sati biyu zan shiga gidan miji, kuma nan gaba mutane zasu iya amfani da abin da na faɗa su zage ni da shi.

Amma tabbas ko nafi Adam A Zango yawan Aure ko ya fini, domin ni a yanzu Auren da nai a rayuwa ta ya kai 7 ko 6.

~ Cewar Sadiya Haruna

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button