Jahilcine ga Dan Arewa Wanda Yake Murna Dan An Sace Mahaifiyar Dauda Kahutu Rarara. Cewar Dan Kuda Kabo
Ga Cikakken Bayanan Nasa 👇
“Duk É—an Arewan da yake murna da sace mahaifiyar Rarara mahaukaci ne, domin mahaifiyar Rarara tafi iyayen jama’a da dama amfani a Arewa.
Mahaifiyar Rarara tafi iyayen su amfanar al’umma, domin yadda take taimakon jama’ar garin su, kuma dan ta yana taimakon al’ummar Arewa.
Jahilci ne mutum kamar Rarara da babu irinsa wajan taimakon marasa ƙarfi, a sace mahaifiyar sa wani yazo yana murna.
~ Cewar Dan Kuda Kabo