Innalillahi kun tuna da Wanda yasha fiya-fiya Saboda Ya Rasa Maryam Yahaya A 2021

A rana irin ta yau a shekarar 2021 Wannan Matashi yasha fiya fiya saboda kaunar Maryam Yahaya jaruma a masana’antar kannywood.
Danna Sabon Labari👉Yadda Ake ciki bayan da Dan gwamna Borno Zulum ya laifin aikata ki$an kai a indiya
Yasha Maganin Kwari Fiya-Fiya Bayan Da Yagaza Samun Damar Haduwa Da Maryam Yahaya
Dan Jihar YOBE Ne Mazaunin Garin Gashuwa.
Masu karatu me zaku ce ?