Bazan Iya Auren Dan Fim Ba Inji Rayya Kwana Casa’in
“Bazan Iya Auren Dan Fim Ba” Surayya Aminu
Fitacciyar Jaruma A Masana’antar Fina-finan Kannywood, Surayya Aminu, Rayya A Cikin Kwana Chasa’in Mai Dogon Zango ta bayyana dalilin ta na, abin da yasa bazata iya auren dan fim ba, a rayuwatarta, A Wata Hira Da Tayi A Shirin (Gabon Room) Na Jaruma Hadiza Gabaon
Me Zakuce?..