Zawarawan nan fa sun gudu sun barni dan sunga sallah yazo hegu ai sallahn zai wuce”_

“Zawarawan nan fa sun gudu sun barni dan sunga sallah yazo hegu ai sallahn zai wuce”_-Inji Hajiya Jamila
Matashiyar ‘Yar Gwagwarmaya A Garin Abuja Tarayyar Najeriya Ta Koka Kan Yadda Zawarawan Ta Suka Tsere Gabatowar Sallah Babba, Kamar Yadda Ta Wallafa A Shafinta Na Facebook.
Inda Ta Cigaba Da Cewa “Gwarama aita gaisawa nayi dinkin sallah na , na siya kazan layya , inada kudin zuwa saloon dita banga abun guje guje ba” Inji Ta
Akwai Mai Bukata?













