Ina bawa masu sha’awar shiga kannywood shawara kada su shiga

Ina bawa masu sha’awar shiga kannywood shawara kada su shiga domin rashin amfanin ta yafi amfanin ta yawa,gwanda kiyi karatun ki kije kiyi aure yafi miki alkairi A cewar fitacciyar jarumar kannywood Hadiza Gabon

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button